@nusaibadauda: Wanki ciki bashi da wata Ila 🫵#goviral #viralvideo #fyp #hausatiktok

Nr .Nusaiba Dauda Musa
Nr .Nusaiba Dauda Musa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 11:44:00 GMT
14891
913
63
41

Music

Download

Comments

eshaty60
🌸Eshaty🌸🌹 :
Toh Ammun wankin ciki yau kusan shekara har yanzu Ban samu wani cikin ba menene matsalan dan Allah😫
2026-09-11 12:04:30
2
waleedah295
__waleedah :
Wallahi dazafi…. Nikam zafin na naji lokacin da akamin MVA ko haihuwa banji wannan zafin ba ….. kuma sanda nayi miscarriage aka wankemin ciki still Wai bai sauka ba after too week haka nasake koma wai saide asake wankewa.
2026-09-13 14:53:46
1
mum_rushdah_lagos
mum_rushdah_lagos :
Anyimin Wlh inata jin tsoro kamin ayimin doctor yace na kwantar da hankalina bazafi aikuwa yai mun wata allura aikuwa banmasan anyiba banji komi ba saidai naji nurse na tashi na wai natashi angama kamar farkawa daga bacci
2026-09-15 08:46:40
0
hauwauabdullahiji8
2004 :
wlh da zafi😭😭
2026-09-15 21:33:27
0
aseeyermuhammadsani
Ta Alaikah :
wallahi nidai ammun Amman banji da dadiba sbd ansamu damuwa dakyar nasha
2026-09-11 13:28:26
1
ballalites
BALLALITES :
Ni sau uku a ka min wankin ciki zafi kam Alhamdulillahi akwai wlh sai dai kawai nai man lfy ya fi
2026-09-11 16:33:00
1
maryam125011
Maryam B maina :
ni ba bari nayiba ,nayi bleeding ne akace infection ne shiyasa qkamin
2026-09-11 14:21:33
0
amina.bello179
Aminatu :
wllh kuwa saiy danji kamar yanzu akemen😩
2026-09-11 12:58:51
3
married7581
Maryam dawaki :
Allah yasa mugama haihuwa lafiya
2026-09-15 19:38:31
1
shamsiyya.lamba
shamsiyya lamba :
wlh nimaamn saiuku
2026-09-15 08:42:01
0
learnoworld
Learnoworld :
Ya Allah this video is making me traumatized 😢, May Allah make it easy for us all.
2026-09-11 12:19:26
2
anikay67046725
Amina Adam Abdullahi :
nima ganinan zaamin nace aa last week nai bari
2026-09-11 12:04:46
1
aisha.aliyu695
Aisha Aliyu :
anyimin banjida dadi ba wlh A kwai tashin hankale
2026-09-11 17:53:10
1
deejamaglowingcompany
DEEJAMA GLOWING COMPANY :
wlh da zafi 🥺
2026-09-14 05:34:41
0
user9610536268255
kadija Yar auta🥰🥰 :
lahaula wala quwwata wlhi bazan manta wanan miscarrige danayi ba😭
2026-09-15 18:13:06
0
m.sadiq..galadanc
M Ameera :
gaskiya mutani suna soratarwa akai Amma gaskiya Babu zafi sosai ammun Alhamdulillah Amma ba wahala kaman yanda mutani kefada
2026-09-13 19:11:05
0
mrsminuwa
@mecharcol wholesale abuja⫷⭕❥⫸ :
Muna godiya doctor
2026-09-11 12:01:40
1
maryam125011
Maryam B maina :
Nima haryanzu bansami juna biyu ba pls miye matsalan
2026-09-11 14:24:12
1
matar.so068
Matar so🫶🥰🫂💝🌹 :
wllh banji komai ba
2026-09-13 17:43:59
0
sajidaandsistersyogofura
FatimaAbdulhamid :
wlh gara na haihu da a wanke mini ciki atabayi mini inaji Ina gani😂
2026-09-13 14:57:21
0
naseer_sani_hamza
Nasir senator :
Nr nusaiba ❤️
2026-09-13 12:09:29
0
aisha_kaita
aisha_kaita :
Nidai an man banji zafi ba ko kadan wlh.
2026-09-12 20:26:00
0
maama948
momy Rushda collection :
kamar Dani kike jiya za, Amin oga YAki nima na biye mishi Gaskiya ance da zafi jiya nasamu miscarriage 🥲🥲
2026-09-12 16:46:03
0
nanaahmed801
Nerna❤️🌹 :
Gaskia akwai zafi, nayi sai biyu. Nafarko an mun allura na biyu ko naga tashin hankali
2026-09-12 14:55:54
0
user6552321131091
ummu mahbub :
Allah ya qara basira
2026-09-11 13:51:17
0
To see more videos from user @nusaibadauda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About