Ina yimiki fatan alheri da fatan nasara Allah ya Kara daukaka da Nisan kwana
2026-09-11 22:38:44
1
USS21 MULTIMEDIA AREWA :
gaskiya hakane dama dan talaka akwai fadin rai saide muce Allah yarabamu da talauci ameen
2026-09-11 13:16:27
1
salisubala12 :
```May Allah grant you barakah in your time, rizq in your sustenance, and nur in your heart this Friday. Ãmeen. 🙏👏
Jumu'ah Mubarakah!
```
2026-09-11 15:54:01
1
Yusuf Mohammed Gombale :
wlh yar uwa kaskiyanki
2026-09-11 22:34:27
2
Bin_saleeehu :
Allah Sarki talakawa suma ba laifi suka Allah ba yayisu haka, amma dey mock
2026-09-11 21:22:13
1
Abu-mustafa :
Gaskiya ne Hajiya ta Allahumma Bareek 🤲.
2026-09-26 19:32:39
0
mjbala :
I like this girl
2026-09-15 03:28:28
0
HOMMER :
I swear my sister
2026-09-11 14:14:33
0
@harunaaliyuningi :
Malama Jannat kar ci mana zarafi domin gidan talakawa gidan addini ne da tarbiyya,kowa yasan iyayen mu Mata har Casa,Surfe,Daka ko Niƙa akan dutse suna yi domin kyautatawa Iyayen mu Maza saboda sauwaƙa musu ɗawainiya ganin yadda suke wahala wajen nema,gidan ýan boko ne babu irin wannan ɗabi'ar ta kyautatawa saboda ana ganin kai ɗaya ne don anyi karatun Yahudanci. Ai ka ji ance Maigida da kan sa zai je Kitchen yayi girki kai kasan akwai matsala,ko dai matar gidan bata iya mai daɗi bane shi kuma baya so ya tona mata asiri ko kuma catering ya karanta a Makaranta don haka Chef Daddy ne
2026-09-14 21:41:24
0
Ibrahim maisule :
number
2026-09-16 06:57:39
0
user3027547628420 :
Ka ji Gaskiya
2026-09-11 23:44:44
0
Jaafar :
gaskiya ne
2026-09-11 15:26:32
1
LMuhammed lawal :
Gaskiyane
2026-09-15 13:56:29
0
Nura Kabara :
hey
2026-09-11 20:44:33
0
AL Ameen :
mai yasa
2026-09-12 00:16:39
0
Tahir :
ikon alllah🙏🙏🙏
2026-09-14 14:45:28
0
Abdullahi Abdulmuni :
2026-09-11 16:08:15
0
Muktar Ibrahim :
1 love 💖❤️
2026-09-11 12:51:08
0
Adam Mayaki :
Talauci ba kaskanci bane yer yarinya aljanna cike take da talakawa ba nan din ba kawai yer budurwa a idon Allah ba banbanci yer da aka haifa tazo duniya da kudi
2026-09-12 09:11:14
0
saddamhamid417 :
Kuma fa wlh gaskiya ne talaka baisan Wani soyaya ba
2026-09-12 17:14:07
0
Mubarak 132 :
Allah sarki kace masu kudi suke nemowa kuma sudafa musu
2026-09-12 01:04:38
0
Asshifa'ul ummah herbal :
😳😳😳😳😳
2026-09-14 00:54:53
0
Nurmeen00 :
😂
2026-09-12 19:33:41
0
1234 :
😂😂😂
2026-09-15 18:06:00
0
Iqbal :
😂😂😂
2026-09-11 12:40:45
0
To see more videos from user @ms.fidara, please go to the Tikwm
homepage.