@balkisu.shema.55:

KARAMA UMMI
KARAMA UMMI
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 12:49:30 GMT
315361
27005
322
410

Music

Download

Comments

jiddatul_khai
JIDDATUL_KHAIR🥰♥️💍 :
duk Wanda ya karanta abunda narubuta Allah yasa aljannah ce makomarsa
2026-09-13 19:39:59
524
saratuasoyakubu
Saratu Aso Yakubu :
may Almighty Allah bless your union
2026-09-16 06:39:36
1
hennabywalida
hennabywalida :
Burina n xiyarci manxan Allah😭😭😭😭😭
2026-09-14 09:15:09
43
fatimjmwrvg
fatima :
Dole wasu yen hausa films suyi bakin ciki suki zuwa aurenki allah ya baku zaman lfy zakama daram agidan mijinki insha allah
2026-09-11 19:46:48
77
user8035569791607
Alhamdulillah :
fatan Zaman lafiya
2026-09-12 07:59:13
50
khadijatborno1133
KhadijatBorno80💖 :
Ai babu wanda ya isa ya jaa da ikon Allah, Allah ya baku zaman lafiya
2026-09-12 12:50:31
162
faheeemat_couture
faheeemat_couture :
MashaAllah Gidanta yayi kwau🥰
2026-09-12 13:36:00
30
user5551823382894
ummu innayat :
Allah ya baki zaman lafiya I wish you more happiness in your marriage life ummi karama
2026-09-13 05:37:00
8
user85158217732590jiddah
ummeetah 🥰 :
Allah yasa sae mutuwa alfarmar al'qur'ani
2026-09-11 15:00:07
24
meenerl.04
meenerh.04🦋💞 :
wallahi burina inje madinah😭🙏
2026-09-12 21:43:57
20
aminaabdul6764
MENATS MATANMIJINTA :
Allah ya baki zaman lafiya me dorewa da zuri,a dayyiba
2026-09-13 18:49:42
10
ayshatuadam5
humaira❤️💕abarwa allah💕❤️ :
Ya Allah yasa mutuwa kadai zata raba Allah yabada zaman lfy me dorewa 🥰
2026-09-12 08:05:10
18
fareedah347
🌹Reedah 👒 :
God when is it going to be my turn 💔congratulations sister your new home is blessed
2026-09-12 10:03:44
6
hauwau748gmail.com
ummu zaynerb :
Allah ya sa gidan zamankine Sai mutuwa
2026-09-12 14:16:51
5
user9247612737478
Fatima Fari :
Allah ya sanya albarka acikin auren
2026-09-12 19:51:25
5
hauwauanasnakayay
Hauwancy :
ƙwarae ko gashi kinyi mudae muna fatann Alkhairi
2026-09-12 15:06:33
7
abbainusainusaabb
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰
2026-09-12 11:58:31
2
bakanone330
Auwal bakano( A.M.V) :
Allah Yasanya Alkhairi Yabada Zaman Lfy medorewa Allah yasa mutuwace zataraba 🥰🥰🥰
2026-09-11 13:09:46
8
rahamatchiroma
Rahama chiroma 💕 :
Masha Allah Allah yakareki daga sharrin dukkan abin halitta amen 🙏 toh ummee aurefa saihakuri ajure ayahkuri Allah yasa mutuwace zatarabaku 🙏
2026-09-12 17:37:15
7
aishaaliyu2575
aishaaliyu2575 :
Sudin ai basu Isa su chanja hukuncin ubangiji ba,Allah yasa mutuwa ce xata raba yakawo xuri'a Mai albarka 🤲🏻
2026-09-11 23:40:01
8
realsaliha3
yar baba ontop :
Allah yasa sai kwasa da magini Ina tayaki murna ummi ni masoyiyarkice mai matukar kaunarki wlh naji dadi sosai Masha Allah 🥰🥰🙏
2026-09-11 21:40:03
15
mamanmujaheed02
mmn mujaheed :
Masha Allah
2026-09-12 12:15:01
1
yarsecondary
𝒴ℴ𝓊𝓇ℛℯ𝓁𝒶𝓉𝒶𝒷𝓁ℯ𝒮𝒾𝓈🌸 :
Allah ya sanya Alkhairi
2026-09-12 20:26:17
3
aishaaliyu7562
Aisha Aliyu :
Masha Allah Allah ya bada zaman lfy
2026-09-12 15:51:01
2
user2538010192542
Balle Hashim❤️ :
masha allah
2026-09-12 11:13:11
1
To see more videos from user @balkisu.shema.55, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About