abokina da zakaji shawarata da ka dena wanna abun
kayi focus kawai akan cigaban rayuwarka
saboda babu wanda zaka burge kuma idanma kana burge wani
to wlh ba kaunar ka suke ba
amma baza ka gane hakaba sai wata matsala ta faru da kai tukunna
Dan allah mutumina ka dena suna Sama damu
sunfi dari idan Dan turo mk
hydar FX mentor na gari duk Wanda ka kalla Bai iyaba to yaqi focus akaine shine kawai Amman don't ever challenge him or abuse him again tunda baka taba biyan kudi kaje y koya mk trading ka kalla baka koya ba
don't judge him without knowing him plc 🙏
2026-09-14 00:07:00
2
@$$$$$$? :
please my friend, I'm begging you to stop challenging the the people those who are already passed their life challenges,and focuse on your progress,because if you're a good trader no need to against any one in social media.
2026-09-15 08:13:54
1
lastborn__JnrhydarFX🥇📊📉📈 :
idan kuma Alfarma kake nema to kaje gurin shi zai taimaka maka saboda shi baya nufin kowa da sharri
2026-10-14 18:22:59
1
îbræhïm ræbîû FX 📊 :
kai waye kai
2026-09-19 11:28:18
0
MR KMAN :
stop this from now bro this is advice
2026-10-24 23:26:20
0
DAYYABU FX📊 :
Hassada taki wlh Haidar yafika komai
2026-09-12 21:41:34
1
Yahaya ahmed :
inka shirya ina jiranka
2026-09-14 09:57:25
1
Khalid shehu Muhammad :
Suna yazo nema
2026-10-12 22:30:00
0
lil Abdul :
nagaba yayi baga gara
2026-09-14 14:01:56
1
Ahmad fx :
abokina Banda hassada Kai basa an yinsabane
2026-10-10 21:15:08
1
Bin Osman📈📉📊 :
kaiiii ni wlh na rasa ma me xance maka,
amma dai koma meye nagaba yayi gaba
2026-10-05 18:49:14
0
youngismo _Fx💫 :
Wlh hakane 💯
2026-09-11 19:30:20
2
Sarkin maccah :
Allah koh... toh Muji challenge mana
2026-09-25 21:38:36
1
I'm Biginner :
toh mu yaran sane bamu san komai bah but kaxo muyi challenges
2026-09-12 06:24:45
0
Yahaya ahmed :
whl ne yaron hydra ne kazumuyi challenge dakai
2026-09-14 09:56:45
1
Hassan Awali :
wallahi hassada taki naran se da Allah oga
2026-09-22 16:21:43
0
rayyan M adam :
Hmmm Allah Sarki Wlh dik wanda kaga anamashi abinda akeyiwa oga hydra to wlh yagodewa Allah don rayuwansa taci gaba
2026-09-26 21:44:40
0
Yusuf Adambularafa :
kaye naka rayuwan ina ruwanka
2026-10-13 06:10:46
0
📊Hawaye💵 Forex family📈 :
Dan masoyan hydar kudena kula wannan yaran trending yake nima
2026-09-25 21:53:27
0
Aphex :
That's not good okay?
I have no idea about you and him, but doing this kind things to someone is not good.
2026-10-02 20:47:46
0
HAKEEM FX :
ku dai na kulashi bai ma san yana yi baba
2026-10-28 22:04:06
0
SM MANSU📊📊 :
2026-09-12 12:03:38
0
To see more videos from user @officialsdjson, please go to the Tikwm
homepage.