I don't see anything funny here, this is what every leader supposed to do
2026-10-06 08:25:30
0
ayuba ukashatu shariff :
sorry abba
2026-10-06 07:25:40
0
Amina Muhammad :
To wai shi manjan miye laifin sa 🥺🥺🥺🥺
2026-09-12 11:53:08
309
ARAB 113 :
kai jama'a [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-05 15:13:21
0
ummbilkah812 :
sunan film nah shinkafa da manja😂😂
2026-09-12 09:17:26
342
Mahmud Yaronmama001✈️🦅🚛🚃 :
kuji tsoro Allah wllh abba babu kamarsa a arewa Amma shine abu zagi governor a arewa basa kama abba ba
2026-09-12 06:24:02
127
Ibrahim Ismail Adamu :
sufa mutanenmu sunada problem wallahi, wani lokacin sai inga kamar mu Yan Nigeria munfison Wanda zaizo ya zaluncemu kawai yaci dukiyarmu, wadanda suke kwatanta adalcin sune abun zagi da izgili a gurinmu hmm Allah ya shiryemu yasa mugane gaskiya Amma dai tabbas wannan abunda mukewa shuwagabanninmu masu kwatanta adalci wallahi ba daidai bane
2026-09-12 13:54:21
37
Ibrahima Abdullahi :
salati goma ga Annabi ❤️❤️❤️
2026-09-11 20:14:21
118
🇬🇭VALAS🇳🇬 :
he was looking for faults by all means.
2026-09-12 07:17:38
25
ALI BACUKO :
Ya sunan film🎬 din?
2026-09-11 20:22:17
71
Meenertou 🤍 :
Meh manja yayi masa neh?? 😂😂😂
2026-09-19 20:26:07
13
Yar Izalah🫧 :
Best actor of the year 😅
2026-09-17 08:18:51
9
Hawwah 🤍 :
Bawan Allah
2026-09-20 09:41:09
8
sherifat 🦋🦋 :
toh me acikin manjar ne
2026-09-19 10:09:50
8
Sunnatu Rasulillah🕋🕌 :
Dubi kunun😂
2026-09-13 20:35:56
7
SALISIYA KAYA YAJI🧄 :
Wanda yayi murmushi ya danna mun like 😁
2026-09-21 21:45:36
14
SALISU IBRAHIM :
A YIWA ANNABIN RAHMA SALATI
2026-09-18 14:04:20
5
BBK Azare⭐💫⚡ :
in my opinion Abbah gida gida yana kwatanta adalchi wlh
2026-09-19 15:08:14
8
mz fashion design :
dubi kunun😂😂
2026-09-12 00:36:24
6
raheenatamoh :
Wannan fa ba abun wasa bane wlh gaskiya yake fada amma mutane basa rasa abun fadi
2026-09-12 08:42:41
40
Borno lady Backup :
Sunan film din basaja 😂😂😂😂shinkafa da manja ce sila 😂😂😂
2026-09-14 16:27:17
8
ubandressing :
Yau dai naci karo da full video nan ke nan
2026-09-12 06:04:42
22
Adamu hassern-arg :
wato idan mahimta shuwagabanni,suna iya kokarinsu ga talakawa. matsalar daga wa yanda ake waqiltawane innalillahi wa,inna ilairaju,unh😭
2026-09-19 11:38:09
6
nura omo😎 :
allah sarki gaskiya abba bawan allah ne wllh
2026-09-12 16:42:05
18
🦋Babyn🦋Queen🦋💔🥹 Z-T-W :
Wae maine ya kwanta😂
2026-09-11 19:01:53
40
To see more videos from user @mrfunny2471, please go to the Tikwm
homepage.