Ku fada masa oga yana tafiya neman yadda za ai a fita daga jarabawar da aka shiga ne bawae yana guduwa yaje wani gun bane amma duk yadda zamuyi maka bayani baza ka fahimta ba har sae lokacin da bude ido ka ganka a wannan yana alokacin zaka fahimta allah yasa mu gama lafiya
2026-09-12 12:26:40
1
To see more videos from user @mustapham657, please go to the Tikwm
homepage.