wlh ba Son ran mu bane ace iyayen ma'aki صلى الله عليه وسلم 🥹
amma tunda akace Manzon allah ne ya fada wlh mun Sallama mun yarda bama fatan mu karyata magnan manzon allah
2026-09-13 20:29:53
4
abbaty Yola :
Mallam mallam mallam banda abinda zancemaka sai dai allahu akbar
2026-09-13 16:44:33
9
sha'aban dk :
Wai Dama kenan kun yadda Ibrahim inyess mutu nen kirki ne kenan Gashi kuna kafa hujja dashi allahu Akbar allahu Akbar
2026-09-14 09:13:53
1
H... PEOPLE :
🙏🙏🙏ai mu wllh koh waye ya karanta wannan wllh bamu yarda ba Kuma bazamu taba yarda ba
2026-09-13 21:30:42
1
202 GOLDEN STAR :
Dr jameelu ikon allah wallahi dr jameelu nan gani nan bari allah nataredamu ☺️☺️
2026-09-14 15:27:21
1
Usman sheriff mustapha :
SUNNAH✊
2026-09-13 16:59:02
0
Aminu Lawal :
allah yaqara lfy malam jamilu
2026-09-13 15:38:15
2
Ak kebbi gida :
gsky wlh Sunnah sak 🥰
2026-09-13 17:10:48
3
salisu hamisu🥖🥖🍞🍞 :
subhanallah
2026-09-14 18:52:29
0
Dnass me zamani :
Allah kasa mu Mutu Da imani Kuma mu Tashi Da imani nidai indai ba annabi yafada ba kokuma Alqurani ba wlh Bazan yarda ba
2026-09-14 08:56:13
1
Murjanatu T. :
yauwa dr gara ka karanta musu zasufi gatewa yanzu [Tears of joy]
2026-09-13 15:12:05
2
Aboubacar lala :
yaro yarone
2026-09-13 16:46:53
1
Naka Digital Solutions :
نزل الهذالآية😅😅😅😅 kuma....
2026-09-13 18:19:10
1
kallakalla58 :
Masha Allah
2026-09-13 10:42:43
2
Fancy Guy :
Kannada matsala
2026-09-14 12:49:49
0
Rabiu Abdulkareem :
Kai wai dan allah yazanyi indaina ganin mai kama da karannan
2026-09-14 20:20:53
0
Balki B :
🤲
2026-09-14 17:20:52
0
tiktok.com/@abubakaradam4003 :
anyake video ne fa
2026-09-14 20:35:20
0
Shofoll Kids :
To muna jiran hujjar
2026-09-14 17:15:35
0
🇳🇬☪️ PILOT ☪️🇳🇬 :
2026-09-12 21:58:22
0
To see more videos from user @jameel2443, please go to the Tikwm
homepage.