@sadiq_dan_giwa0: Kalaman sheak musa lukuwa🧏🏼✅☪️💪🏽🙅🏽‍♂️#serchinsightcreator #ahlusunnahmediavoice #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Assadiq dan giwa AMV
Assadiq dan giwa AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 19:03:02 GMT
170822
16581
375
1748

Music

Download

Comments

moustaphaousmane58
Moustapha Ousmane 58 :
Mu ahalussunnah komi ɗacin gaskiya se mun faɗeta Allah ya daga sunnah da ahallussunah aduk inda suke
2026-09-11 19:45:25
103
market_mandate
Market and Mandate :
Me anfanin irin wannan mgn? akwa ilimin da bai kamata ana tattaunawa ba.
2026-09-11 19:43:21
29
anascollabo
anas musa :
Mufa mun yarda Wlh Tunda manzon Allah yafada Kuma
2026-09-12 08:10:22
5
izzaddinmusbahu
izzaddin musbahu :
b Wanda y Isa yhana karantar d hadisin manzon Allah.
2026-09-11 22:05:19
24
mutanansu
mutanansu nasu :
yes good
2026-09-12 08:42:01
0
ib.smarth
ib•smart :
nide wannan jawabi bai shafeni ba tunda ba sallah ake koya min aciki babu ruwana da inda iyayen fiyayyan halitta suke nide mabiyin sunnah ne
2026-09-12 05:24:22
9
fudbci2023
Sarki :
A dai duba sahihancin wannan hadisin gaskiya, da kuma isnadin hadisin.
2026-09-11 22:20:44
10
ukashatu.saadu
Ukashatu Sa'adu :
gaskiya fadin wannan hadisin hadarine Bai kamata ana fadin wannan hadisin ba ..
2026-09-11 22:45:53
6
hayatmuktar001
hayatu muktar :
Allah yakara mishi lpy.shi kuma wanda yaxo Allah yakara nauyin kasa.
2026-09-11 20:12:42
17
user97018050043410
user97018050043410 :
worker worker
2026-09-12 08:09:46
0
haruna.bala.muham
Haruna bala Muhammadu Bala muh :
sunnah sak
2026-09-11 19:08:06
11
user29436068330475
USMAN ADAM ADAM ASSALAY :
LPY ZAKAGAMA BABA
2026-09-11 19:51:23
5
el_saadtilde39
Dr El_Saad Aliyu :
Gidan hujja
2026-09-11 19:58:10
6
kalifahibnmuhammad5
khalifa ibn muhammad :
Allah ya jiqan mallam
2026-09-11 20:08:26
6
idressmohammeddanladi
Idress Mohammed Danladi :
Idan Ana Magana ta ilimi kubar Masu ilimi Suyi Yakama Malam Nigeria Su fito Su gayawa mutane gaskiya Allah yasa mudace
2026-09-11 20:08:27
6
umarabubakar46720
umarabubakar46720 :
don Allah malamay sunna sufito subayyana muna haqiqanin gaskiya fassara
2026-09-11 20:26:14
9
khadija15622
khadija luxury collection :
Sunnah sakk
2026-09-11 21:55:31
6
ilyasu.darector
ilyasu darector :
yayishahada
2026-09-11 19:56:35
5
idreessuper4
edrees super4 :
allahu akbar kabeera
2026-09-11 19:21:22
7
bashir.saadu8
M.khalifa :
sunnah sak ♥️
2026-09-11 20:44:53
6
aaliyupai
AAliyupai :
Ina sakon da akeso ni mai neman Ilimi in dauka? Wanda zai anfaneni wurin ibada domin dacewa da rahamar Ubangiji
2026-09-11 21:19:06
6
abuqaseemyhy
Habu 042 :
Ai dauka suke yanzu kamar dace
2026-09-11 20:35:37
5
mursalikadija3
mursali muhahammad :
Allah yajikan mallam😭😭😭
2026-09-11 20:12:57
5
user74690335422362
Nasir :
hadisin qaryane
2026-09-12 09:17:31
0
dmaj1994
Musa Abdullahi 🇳🇬 :
waishi hadisin Nan mahaifin manzon Allah Abdullahi Koko Baffanshi?
2026-09-12 05:41:18
1
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About