@magajinmalam1: #magajinmalam1

Magajinmalam1
Magajinmalam1
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 20:23:48 GMT
101026
13296
593
1127

Music

Download

Comments

hafsatumarliyasu
Hafsat umar Liyasu :
Allah yabani wanda zanje naiwa biyaya kamar na lasheshi
2026-09-12 13:15:14
145
maryamayuba2020
Maryam Ayuba Auyo :
gaskiya Malam kuma ba Yadda Allah da manzo yace kuke a zaman aure ba.
2026-09-12 18:58:49
20
ummuashrafwjalilah38
Nazlah :
mukam alhamdulillah muna iya kokari mu gurin yin biyayya alhamdulillah Allah kabamu aljannah sanadin aure
2026-09-12 13:25:25
198
sufin__zamani
SUFIN ZAMANI :
Da Mace da Namiji wa aka fara halitta ne ? wanda yazo a farko shine shugaba
2026-09-12 06:37:24
52
sisjamybafetokumo
Sis Jamy Bafeto :
Mata mugodewa Allah da yayimu musulmai, Mata ku kiyaye mata masu baku shawara marar amfani 🙏
2026-09-11 21:00:25
82
abdulhadiabdulsid
Dan Sunnah :
Allah yasa mudace
2026-11-06 20:35:14
0
saidoumalum
saidou niger AES🇳🇪🇳🇪♥️🫡 :
s a w s a w
2026-11-07 08:20:39
0
bilkisumurtala866
44 Gallery & More :
Gaskiyar ka amma mazajen yanxu akwai zalinci wallahi
2026-09-12 15:37:10
13
hubbubatul
Pray 4 grace :
Dan Allah wani ya fassara min miye ma'anar 50 50 a Zaman aure
2026-09-11 22:21:22
13
nabeen.apple.world
nabeen.apple.world :
Salute brother… kanada hikimar zance. Allah ya karo ilimi
2026-09-12 16:00:42
11
usman.abdul.rahama
🏃🌍🏃🌍 Aguji duniya :
magajin malan Allah yasa kai dan aljannah ne
2026-09-11 20:47:58
22
official_botty
🦋ABBA💕BOTTY✅ :
Kaji mgn gsky allah yasaka da alkhari
2026-09-11 22:58:31
12
maryamarh52
M💞🔐 :
Wlh Nima mamaki suke bani Allah ka tsare mana imanin mu 🥺
2026-09-12 14:55:48
13
hauwa.ismail34
Hauwa Ismail :
wanna gaskiya ne Allah yayimaka albarka yabiyaka da gidan aljannatir firdausi basuda hujja basuje makaranta ba
2026-09-12 11:32:04
8
meems__0
Meems___ :
Bazan taba iya rayuwa ba namiji ba insha Allah
2026-09-12 23:03:06
12
zainab_gombe
zainab gombe sarauniya :
Allah yasa mudace da Alkairi
2026-09-11 21:46:10
7
mbcphoneplug
M B C PHONE PLUG 📱📲 :
Allah ya saka da alkhairi
2026-09-11 22:08:15
5
khashiyaimam11
خشية أمام :
mallam a tayane da adu'a Allah ya farata min raina🙏🙏🙏
2026-09-11 20:40:11
13
auwwaty
Auwwaty :
Wan nan gaskya ne Allah ysa mu dace
2026-09-12 10:37:49
6
user75814746595247
ZAINAB DAURA :
wlh mukam Maza sune gatanmu dolene muyimusu biyayya Allah ya albarkaci mazajen duk duniya ya kare manasu ya Allah
2026-11-05 23:52:10
7
mr.naira3330
auwal naira# :
sallalahu alaihi wasallam
2026-09-11 22:25:35
8
yushaf2345
hafsat abdulkadir :
Allah ya saka ma mahaifina da mijina
2026-11-04 07:46:26
13
ismailsmod
@ ismailmismai✅️ :
Allah ya tsaremu da auren irinku
2026-09-11 21:13:31
14
To see more videos from user @magajinmalam1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About