@profisapantami: Malam Isa Ali Pantami a yau a Jos bayan Sallar Jumuah a yayin ziyara ta ta'aziyya. Allah Ya yi rahama ga Alaramma Bala Yusuf da sauran iyayenmu da malamanmu da zurriyyarmu da aminanmu da yan'uwanmu da masoyanmu.

Professor Isa Ali Pantami
Professor Isa Ali Pantami
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 September 2026 20:53:50 GMT
11552
2838
76
72

Music

Download

Comments

kuran.akademie
Kuran Akademie :
next to lead
2026-09-13 12:24:47
0
moudassir.hamid
Système 👑 :
duk wanda ke son malan yazama goberno yamin like
2026-09-11 20:56:04
14
albani.mainok
@albani mainok :
Sir. My Mentor Pantami Incoming Governor In Sha Allah
2026-09-11 21:25:02
5
realkaree6
real kareem :
sai kayi malam
2026-09-11 20:56:59
1
amath.com
PRIME CARE Medical Ltd.(Borno) :
Malam bai kyauta mana bah, shugaban kasa ya kamata ya tsaya!.
2026-09-12 10:14:37
3
tafarkinmagabata1
Hausa Islamic Reminder :
masha allah ya ida nufi
2026-09-11 21:02:39
4
maamala001
AMRASH :
Gombe ta malan ce inshallah
2026-09-12 07:11:37
3
prof_umar_fantami
PROF UMAR FANTAMI :
Masha Allahu Allah ya kare ka da kareyansa duniya da lahira 🥰 🫂
2026-09-12 11:52:22
2
8888ibrahim
EBU TELA :
gombe ta malam ce insha Allah
2026-09-11 21:09:55
2
dansarkinyaki1
Dan sarkin yaki :
Gombe ta malam ce insha Allah 2027
2026-09-11 21:51:58
2
faruksaleh001
FARUK DAN SALEH :
gombe ta mlm ce lnsha Allahu 🥰🥰🥰
2026-09-12 09:28:20
1
haruna46633
haruna :
aljanna mai masoya dayawa
2026-09-12 16:10:19
1
ibsongee0001
💫Ib jr💫 :
sai mlm🥰
2026-09-11 22:28:36
1
naz_boii18
NazBoii :
a Hakan Ma Tukun Jos Ne Ma Ba State ba Ina da Anje Gombe Kuma Gombe Ta Malam Ce In Sha Allahu
2026-09-12 12:23:51
1
realalamee
Real Alameen :
mlm hairan bi'izznillahi ta'alah
2026-09-12 13:34:20
1
ehksaal
Ehksaal :
Allah tabbatar da alkhairi Malam🙏
2026-09-12 10:59:20
1
interlagentleman
Bukar Yamele :
Allah ya baka gombe dan darajan Annabi
2026-09-12 06:56:16
1
nsoma001
ANSOMA :
ma Sha Allah
2026-09-12 00:29:20
1
akrayderss
akrayderss :
khairan insha allahu 🙏
2026-09-11 21:57:41
2
ahmadyy5716
Ahmadyy :
mln ka janza neman governor ka koma neman shuga ban kasa don Allah
2026-09-11 21:58:01
2
alh..musa.kada.in
ALH. MUSA KADA INVESTMENT 💫 :
Aljan na mai masoya da yawa 🙏
2026-09-11 21:48:42
2
aliharuna2894
Ali bros :
Masha Allah
2026-09-11 20:57:09
1
idris.md6
Idris md :
Masha Allah
2026-09-11 21:12:18
1
kalali1717
UMARA BASHIR GARNO :
Addu,a Kuma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
2026-09-11 23:25:01
1
nuraidrsisaraki
SARAKI⚡️👑 :
Allah ya ida nufi malan 🗳🙏
2026-09-11 20:56:02
1
To see more videos from user @profisapantami, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About