@ibrahim_shehu_umar: A kokarin warware tsakanin siyasar addini da yan basaja.

ibrahim_shehu_umar
ibrahim_shehu_umar
Open In TikTok:
Region: AE
Friday 11 September 2026 20:58:12 GMT
124872
18202
650
2388

Music

Download

Comments

mk_elnafaty
Kawu :
najima banga matashin bahaushe a social media mai kaifin basira da fasahar zance irin wannan matashin ba. Allah ya qara basira abokina, you got a follower today
2026-09-12 10:16:48
122
jesseaudu8
jesseaudu8 :
A very experienced young man keeps it up
2026-09-13 09:42:48
3
g.boy1639
g boy :
understanding Guy
2026-09-14 08:49:51
0
abbainusainusaabb
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰
2026-09-12 11:46:58
20
kwambaimarket
SSB WAMBAI MARKET :
á wannan makarantar nace arzikin annabi Muhammadu s a w
2026-09-12 10:10:16
61
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-11 21:34:25
85
nuradeen717
Nuradeen :
we're the attendance sheet
2026-09-14 09:07:01
0
shehu.isyaku.bell
shehu isyaku bello :
Proud of you BOSS.
2026-09-12 19:06:29
0
safwan_usman_
SAFWAN USMAN :
Peter obi kakeyiwa aiki but Muslim Muslim no going back.!
2026-09-12 11:11:40
5
rabiuabdussalamra
Rabiu Rabiu Abdulsalam :
in Allah yayarda tunubu sai yafadi 2027
2026-09-12 15:23:53
14
muhdauwalu259
Muhd Auwalu sara :
gaskyane
2026-09-14 14:38:23
0
108efootball
e-football :
u cannot use only 1 person to prove your example
2026-09-14 13:47:42
0
princessaysher41
Princess Ayshert 👑🥀 :
Attendance , kara lafiya tuli tuli🥰
2026-09-11 22:30:56
13
tea.palace8
TEA Palace :
sarkin ruwa na kutama abokin AdAwa kanabamu haushi kana burgemu yazamuyi da ikon Allah Allah ya kara Maka lafiya da basira
2026-09-11 23:05:19
12
abbaaminu12
abbaaminu703 :
Afuwan kar aga na shigo da sauri carry over ce dani saida naje ajin baya tukun nazo
2026-09-11 21:46:43
25
a.m.y.all.materials
AMY💞💞 :
naxo a makare duk dai banida lafiya yanzuma ina gadon asibiti amma dole na shigo aji😭
2026-09-12 18:31:47
8
usman74muhammed
USMAN JUNIOR :
gsky kana da hikima kuma kana isar da sako cikin basira da azanci Allah ya karfafa maka kuma ya tsare mana kai
2026-09-12 06:15:40
9
bkairatlabandi
B kairat Labandi :
Allah yajiqan iyayenka
2026-09-12 06:25:03
7
yusuf_justice
Yusuf_justice :
Nine first comment yau ni babban masoyin kah ne da mai girma DR. Rabiu musa kwankwaso daga hajar gombe ina sonka sbd fadar gsky kah 🥰🥰🥰allah ya temake kah mai gida
2026-09-11 21:06:32
32
amaleekcr019
Amaleekcr019 :
Allah kare ka daga sharrin mahassada
2026-09-11 21:11:16
6
the_wise_ustadh1
Abdulmajid Adam Sadiq :
sarkin ruwaaaa
2026-09-11 21:03:57
10
binosmano1
IBRAHIM USMAN :
ni dai kaga wllh Yanzu na tsani jingir Kuma bana kaunar Mai kaunar sa wllh tallahi
2026-09-11 22:53:38
8
ibrahim_bola
ibrahim_bola :
insha Allahu APC bazata komaba wlh suna azabtar da mu mu kadai mukasan irin tashin hankalin da muke gani
2026-09-11 21:55:34
9
jramad95
رماد عبدالله :
YES
2026-09-12 09:44:27
1
yahya0553
Yahya musa :
Muslim muslim 100%,insha' Allahu.
2026-09-12 21:13:54
1
To see more videos from user @ibrahim_shehu_umar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About