Allah ubangiji y jaddada rahama ga maulamu sheik dahir
2026-09-12 08:53:55
52
Abdalla :
allahu akbar masha Allah bless you 🙏 dear sister Allah azurmi with this beautiful woman 😭😭😭
2026-09-12 09:01:33
0
Mukutar, Suleiman :
god bless you 🙏
2026-09-12 19:58:44
3
Muhammad Muhammad :
gaskiya ne Maryam Allah yasa mudaci my lovely sister my crush
2026-09-12 12:12:52
0
DanTawaye Official :
Allah ya jikan Maulana Muna Godiya
2026-09-12 06:18:05
14
Zaharadeen safayanu@ :
Ameeen thummah ameeen
2026-09-12 09:30:57
0
✪ 🅚︎🅐︎🅛︎🅐︎🅜︎ :
Shehu ka bar baya me kyau Allah ya jaddada rahma Allah kara Albarka a iyalanka bijahi rasoolun Amin
2026-09-12 13:21:38
6
Ibrahim Liman :
slm Maryam ina sanki
2026-09-11 21:48:50
9
TARGET :
Goggo Hajja😳 it’s been a while
2026-09-12 08:58:19
0
nazifi nazee :
ameen summa ameen
2026-09-11 21:29:56
0
ibrahimsaiduali963🇳🇬🇳🇪🇨🇦 :
allah sarki walladu sirri abihi
2026-09-12 12:02:16
4
Umar Hassan :
Allah yasa muna cikin wanda Allah ke so🥰
2026-09-12 19:59:08
2
AMANAR BEENTOU ABDULLAHI :
Sallallahu Alaihi Wa Sallam 🙏🙏🙏
2026-09-12 06:55:35
8
Hussaini Ya'u :
gaskiya ne ga kyau ga ilimi ga nasaba mai kyau inayinki Maryam
2026-09-11 23:43:05
10
abubakarabdull2731 :
Allah ya sa kamiki da alkhairi Allah ya jikan mahaifinki dagidan aljannah alfarmar shugaba sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa sawsawsawsa
2026-09-12 12:17:33
6
Ahlil Zikri💕💕 :
Amen sayyada
2026-09-12 08:50:12
5
ashaheed danlami :
muna godiya maulatinah Allah ya kara daukaka🥺💯🎉
2026-09-12 10:31:44
4
JIKAN SHEHU :
alhmdllh allah ya kara lafia da nisankwana albarkacin annabi Muhammadu.my s/tar
2026-09-12 19:03:11
2
9696 :
mumina yar waliyyillah Allah ya qara miki kusanchi da annabi s a w
2026-09-12 07:13:26
2
Sagir Maharaz :
s a w gaskiya diyar maulanmu ina matukar kaunarki allah yska d alkhairi
2026-09-12 07:23:16
1
yushau na manzon allah :
MashaAllaha Allaha yasamu
2026-09-12 11:02:56
1
muhammadu idris bjw :
Ameen Sayyada Allah yajiqan maulanmu
2026-09-12 09:51:27
1
bishir salisu :
Allah ya jikan shaikh dahiru🤲🤲
2026-09-11 23:08:03
1
hafsat ta annabi :
Allah Allah nah Allah yabar muda son annabi Muhammadu s a w
2026-09-12 21:17:45
0
ummien Goggo :
wallahi sayyada harxan wuce sainaga sunanki ke yar maulanmu sheikh dahiru usman bauchi ne atake nayi following naki kuma naji kinbirgene sosae sayyada Allah yajikan shehi Allah yasa mutuwa hutuce agareshi mukuma Allah yabamu albarkacin su
2026-09-12 21:22:09
0
To see more videos from user @mariam_sheikh2, please go to the Tikwm
homepage.