gaskiya malan nan kafadi son zuchiyar ka kai kasan bashi ya fara fadin maganar ba aman kace wai injishi malan a dinga fadin gaskiya ba abinda zata rage maka
2026-09-11 23:01:15
29
shafiu mahmud :
Malam Allah Ya Sakama Da Alkhairi Wallahi Gaskiyane 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-12 07:46:47
4
Bashege Karim :
malam kajisoron allah
2026-09-11 23:50:07
9
Ahmzeed🥰🇳🇬i🇩🇿 :
Wannan malami Allah ya saka mata da alkairi 📿
2026-09-11 23:31:09
16
ADC UPDATE. :
wallahhi Yusuf sambo Rigachikun mutumin kirki ne. Duk wanda ya kiyaye mutuncin iyyayen ma'aiki s a w 🙏 wallahhi sainayimai karaa.
2026-09-12 05:45:04
9
Abbankhairat@1 :
Kaji Maganar Gaskiya Daga Bakin Malami Mai Daraja. Malam Allah ya Kara Maka lafiya.
2026-09-12 08:10:22
3
Muhammad Makkah :
gaskiya ne malm Allah ye kara basira
2026-09-11 23:25:25
10
danhajiyakano77 :
Wllh allah suna wauta
2026-09-12 01:00:43
2
Abakar S.Pawa :
kaida kakeyi Dan Allah Kenan
2026-09-11 22:53:29
9
M naseer :
Amma nayi mamakin jin wannan maganar daga gareka. wannan maganar taka gaskiya san zuciya ne. hadisin bai inganta bane koya?
2026-09-12 08:33:55
0
izzaddin musbahu :
gskiya malan baka kyautaba wlh
2026-09-12 08:49:54
0
Sanee Yousuf :
kaji yan malamai gaskiya 👍👍💯💞💞
2026-09-12 07:56:37
0
BASH ME RICE :
Allah yasaka malam
2026-09-12 07:14:59
1
balanceabdulrahm1 :
Dan Tunubu
2026-09-11 23:55:32
2
zamani 03 :
Malam kaji storon Allah
2026-09-12 00:35:55
0
Profdange :
Mai hadisin zaka tambaya
2026-09-12 07:51:46
1
Lil hambal :
yamalan Allah yasaka da alkhairi amen tsumma amen
2026-09-12 08:30:37
1
Nuhu Ibrahim :
kaji malami nagari
2026-09-12 07:01:45
1
Dalhatu faruku :
Dan son Rai kawai
2026-09-11 23:55:46
4
mai laya :
Allah sariki malan Allah Kara Ilimin 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Allah ya tayemaka
2026-09-11 23:58:06
4
Abdullahi Audu :
Malam masala hadisai ne wallahi
2026-09-11 23:29:21
2
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm
homepage.