@a.mquotes1: MY MOTHER @SHOKII_BUDDY10+7🌴✅ My beb 🥹❤️, ina kewarka sosai fiye da yadda zan iya fada da kalmomi. Duk lokacin da ban ji muryarka ba, sai naji kamar akwai wani abu da ya rage a raina. Ina kewar hirarka, kulawarka, da yadda kake sa ni murmushi ko da ban cikin farin ciki. 🥺🫂 Ina so ka sani cewa matsayinka a zuciyata ba karami bane, kuma nisanmu ba zai taba rage min sonka ba. Ina kewarka sosai my love, kuma abin da nake so yanzu kawai shi ne inji muryarka, ka kira ni ka bani wannan farin cikin da nake nema. 🥹❤️✨ Ina sonka, ina kewarka, kuma kullum zuciyata tana jiran lokacinka. 🫂💕#MissingYou #fypシ゚viral #foryou

a.mquotes1
a.mquotes1
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 September 2026 05:00:53 GMT
2332
426
6
20

Music

Download

Comments

hustlerne1
hustlerne1 :
🥰🥰🥰
2026-09-12 19:23:29
0
official._us0
usᡕᠵ᠊ᡃ່࡚ࠢ࠘ ⸝່ࠡࠣ᠊᠆ࠣ࠘ᡁࠣ࠘᠊᠊ࠢ࠘𐡏═✵ :
🥰🥰🥰
2026-09-12 11:40:34
0
muhammadali843727
PA chainaye :
🥰🥰🥰
2026-09-12 08:21:08
0
karem.kemo032
Abdoul Karim j kr70🙅‍♀️ :
❤️❤️❤️
2026-09-12 08:18:20
0
na_gidan_hass_man
😍😍😍Dan sanda💖💖💖 :
♥️♥️♥️
2026-09-12 06:28:05
0
abokiforlife4
Aboki for life :
🥰🥰🥰
2026-09-18 04:32:41
0
To see more videos from user @a.mquotes1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About