Shi yaji ya iya bazai huta bah mu kam wly sai mun huta 😁😳
2026-09-12 13:19:13
7
Sabith Tahoua_konni :
To mun nema mun ra sa yaya Ake so muyi da Ran Mu ?🤧
2026-09-12 18:59:47
1
Saifullahi emir😎 :
malan baifa yiwuwa a fimu kudi kuma a fimu hutawa dole sai mun huta
2026-09-12 09:03:55
12
Surajo Maharaz78 :
kai malam kabarmu mu sarara
2026-09-12 17:43:06
1
🆈🆄🆂🆄🅵 🅳🅸🆁🅴🅲🆃🅾🆁🔵 :
ai ni yanzu ko tafiya nake naga motar dangote tayi parking sai na tamabaya lafiya kuwa😂😂😂
2026-09-12 18:23:26
1
Abdul wahid umar :
malam ba kudi ba huta yazamuyi kenan
2026-09-12 17:17:28
1
DR Zakariyya Maidala Jega :
Mufa Dole mu Futa Domin ba Kudi mukazo nema Duniya ba Shida yaji Zai Iya yaje yayita nema kawai
2026-09-12 17:32:42
1
Zaharaddin :
Ai malam kome zakace saifa mun huta😎😎
2026-09-12 17:11:58
1
oummn ammey :
kasuwa Mai albarka
2026-09-12 06:12:21
2
tasiu kabiru dan Hausa hmd :
🤣🤣🤣🤣🤣Kai dan duniya 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 waiyo cikina 🤣🤣🤣
2026-09-12 19:04:04
0
JAANAH BABY🥰😘❤️ :
Hankalina kwance nake hutawa kuma hutu baze hana neman kudi ba ai ba dawwama zamuyi a duniyar ba[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-12 13:09:19
1
saidu nass :
wlh malalacine awa uku innayi inashago sainaje na kwanta wlh
2026-09-12 16:24:42
0
ABDALLAH: M.L.N.ADAM :
kai malan kudin nan fah inaga basa samuwa yanda muke so dan haka sai mun huta yauwa 😂😂😂😂
2026-09-12 19:56:20
0
oga napiou Niamey🇳🇪 :
wlh mlm houtou duniya ne😏😏
2026-09-12 16:37:49
1
DAN YELLOW 2020 :
karufe shagon😂
2026-09-12 16:42:33
0
abdul amin ajr :
inbaka hutaba katafi nema zaka kaishine???!
2026-09-12 15:24:36
1
d hajiya :
Badoleba malam shi bashi kadai bane group ne fa
2026-09-12 17:01:08
1
AK 47 :
😂😂
ka Nemi kudi Dan Lami🤣tom
2026-09-12 05:51:10
1
itx dan aljannah :
wlh kuwa zakaga Hutu acikin aljihunka
2026-09-12 19:00:29
1
mhmt :
to mallam me amfanin kuti ba hutu bane to ae dangotte abunsama yaza
a ibtila"e
2026-09-12 13:42:39
1
@Abdoul :
😂😂😂
2026-09-12 19:32:25
0
issiyaka. gada :
🥰🥰🥰
2026-09-12 18:44:21
0
Hamdiou AdamNiger :
🤲🤲🤲
2026-09-12 18:45:53
0
Ahmed ASSOUMANA :
😳😳😳
2026-09-12 19:06:15
0
AYOUBAHAROUNA :
👍👍👍👍
2026-09-12 18:59:38
0
To see more videos from user @dansarki001z, please go to the Tikwm
homepage.