Ni Abunda nake fahimta ba wai zan karyata hadisin bane Amma bana goyon bayan A kafa Camera azo ana Magana Akan makoman iyayen annabi haka Kawai babu Wani dalili
2026-09-12 10:11:51
23
@YB :
Islam means peace.
2026-09-13 18:54:03
1
Umar Sunnah :
Wannan gaskiya ne ustax
2026-09-12 12:17:01
8
S.MUHD BUHARI :
Dan Allah Malamai ku taimakawa yan Nigeri kuwa wayar musu dakai Akan Hadisin da ke cikin Bukhari da Muslum domin hadisain ne in gan tattu Manzon Allah ya Riga yafada kuma duk duniyar musulmi a haka ake amfani dasu bazai yiwu dan mutanan Nigeria a goge abinda Allah da Manzon sa suka fadaba