Ina police station da wani direba zan tafi wajen aiki naga yanata wasa da mota kawai na kaishi police station ba ni zai saka asara ba 😭nayi masa fada sosai kuma nadau numbern motar walllhi duk abunda ya sama kudina sai yayi kuka 😏
2026-09-14 10:45:28
4
M Adnann :
Kae jama’a 😂😂
2026-09-12 11:21:40
8
Ambare Art Boy 1 :
rabbana yakwanasaro my man 💪
2026-09-12 11:09:52
2
HABIBATURRASUL :
nafi dangote kwanciyar hankali tunda ya fada hannu yan nigeria 😂😂😂
2026-09-14 11:11:59
2
pheena🥰 :
Kaidai sai dangote yacire sunanka 😅
2026-09-15 13:26:45
1
Mustapha bgw001 :
bawaibane nima inason guda biyar 🥰🥰🥰
2026-09-15 09:58:06
0
YANGOTE PARTNER 2027✅ :
Kar asayar mutarnan dan Allah 2 nake so
2026-09-14 17:26:59
1
💙BLUE_SPORTS💙 :
ai ni yanzu ko tafiya nake naga motar dangote tayi parking sai na tamabaya lafiya kuwa😂
2026-09-12 22:31:27
1
aishatu :
asamu matsala
2026-09-14 07:29:41
1
🌴₳ɄⱤ₳ ₴₳ⱤⱤⱤ🥷 :
Nigeria guida😂
2026-09-12 11:43:10
1
AYSHA GALADIMA 🦋 :
Shine kaxama manager kuma 😂
2026-09-12 20:35:06
2
Kamal Mighty001 :
keep it up.hood bro
2026-09-12 13:13:40
2
AA_SAEED🦅 :
kai jiya naga ana gudu da motan mufa a delta state amma bansan drivern bafa yaya da ayi
2026-09-13 09:42:20
2
Babaji Bugatti :
mukam tunda aka saya hannujarrina
mukashiga uku
2026-09-12 20:19:40
1
Majidadin Hyambula :
ooh poor man pikin
2026-09-15 07:46:04
0
🇲🇫youssoufa🇲🇫nakowa🇲🇫 :
😳😳😳
2026-09-14 21:51:53
0
Tijjani ✨ muhammed 💫💫🏛️💫 :
🥰🥰🥰
2026-09-13 14:16:43
1
ToyoTa my boss :
😍😍😍
2026-09-14 00:49:37
1
choukoura88 :
🥰🥰🥰
2026-09-13 10:00:03
1
Paris Germaine :
❤️❤️❤️
2026-09-13 09:17:54
1
🌚ABDUL K BOY 🤸 :
😂😂😂
2026-09-12 10:39:23
3
To see more videos from user @coca___11, please go to the Tikwm
homepage.