Ngd ngd ngd baki baxe iya fadar abunda kukayimin ba Allah ya sakamuku d alkairi Aymin afwa wanda ma batawa rai a yafemin dn Soyayyarku d Annabi Muhammadu baba sheik sulaiman sufi bansan mexance dakai ba ngd😭🙏♥️❤️🩹
2026-09-12 13:28:24
15
Official alhajeebutter :
Taron bidi,a Subhanalla
2026-09-12 13:52:55
1
babaye Ma dan Niger gongom ⏰🎤 :
wlh wannan gaskine maulana ina Algérie 🇩🇿 Nike jin maulana sheikh sulema Allah ya biya muna bukatar a Niger 🇳🇪 da sauran kasachen musumai daga ni naku babaye ma dan Niger 🇳🇪 Allah yabamu albarkan manzon Allah s a w 🤲
2026-09-12 11:24:01
8
F ABDUL Oron boys :
Allah Ya qara lfy don Albarkachin Annabi Muhammad S A W 🥰🥰🥰