Mamu barka da kokari amma ita gaskiya sunanta gaskiya ko a ina ka sameta to ka dauka kayi aiki da ita kuma ka tsayu a kanta baka neman yardar wani yaradar Allah kake nema yanzu fa a 2026 muke
2026-09-12 11:06:55
2
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰
2026-09-12 11:19:44
2
@Katsinar Yashi :
Kana Kokari Wallahi ,Kuma muna jindadin hakan.Mungode.