Nifa ciwon hassada ce ta kamani ko kadan banason ci gaban wani,ataya ni da addu’a🙏🏻
2026-10-10 20:48:58
4
mrs_zaujilkhair :
ubangiji Allah yasa anbude asaa anty eshat🥰🙏
2026-09-12 10:51:52
36
MARIAM👑 :
Na result we suppose see keeping secret is very important this days
2026-09-12 17:47:42
42
jEDDARHS & CO...💅👯🕊️ :
a plazan eahert zan kama shago insha Allah 🥰
2026-09-12 16:38:28
17
Hafseey🫠😌🖤 :
Congratulations sweetheart 🖤
2026-09-12 22:48:04
17
lamson_002 :
Kega cement na ashaka kina tafiya mangal bamu ba keh
2026-09-12 11:36:19
13
khalid01 :
Hide the process and show the result
2026-09-13 11:06:16
11
dija💕💕 :
I love this🥰 as them dey rent boutique u dey build plaza🔥🔥🔥🔥
2026-09-12 16:15:48
9
ummu khairat :
da Allah kugayamin wacce Sana,a zanyi inyi kudi🤔
2026-10-04 08:38:40
5
OUM NUZLAH LUXURY STORE :
ina siyar da original sanamaki mai xaxxagar kitse da tumbi💃
2026-09-12 10:44:31
5
fatima sabiou :
ina kyaunar inga mace yar uwata tana neman nakanta allah yakara dafamana
2026-09-12 12:17:45
9
SABIRA EMPIRE 👑✨ :
Allah Ya sa a kammala wannan plaza lafiya kalau Allah Ya saukaka miki komai Ya sanya albarka da yalwar arziki a cikinsa Ya kare ki daga duk wata matsala da hasara Allah Ya sa ya zama sanadin ci gaba da nasara a rayuwarki Ya kuma kara miki arziki mai albarka Allah Ya amsa mana addu’o’in mu Amin ya Rabbil Alah min 🤲
2026-09-12 15:47:47
10
Õsçãr Ñè 🪭👑 :
Kwangila ko self work sis. ??
2026-09-12 12:23:04
8
MUHAMMADUL ARABI🥹🇳🇬🇳🇬🇩🇿 :
Allah Ubangiji ya faranta 👏👏
2026-09-12 11:07:29
9
moh@mmad n@ziirr :
allah Ubangiji yasa muyi kyakkyawan qarshe🤲🙏
2026-09-14 15:01:02
4
jb sooo us man :
is my work
2026-10-06 23:21:42
2
🎀zarah🌹pretty🎀 :
Masha Allah
Allah ya taimaka🙏🙏🙏🙏
2026-09-14 05:39:27
3
zuhairumusa988 :
Allah yakara arzuki masu amfani😍😍
2026-10-09 02:54:42
1
SMK💫FASHION💫DESIGN💫SBN :
Masha Allah
2026-09-12 10:59:07
1
fatima222247 :
Congratulations
2026-09-12 12:04:07
1
Avdoul smart :
bafa nata bane tazo dubawa ne
2026-09-12 19:03:20
4
To see more videos from user @eshertaleeyu, please go to the Tikwm
homepage.