@manirfaisal: TO THE VICE PRESIDENT OF THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA Sir, kindly consider organising a Town Hall Meeting with Nigerian youths and let PAP (Political Advantage Platform) host the engagement. Muna roƙon a ba matasa damar jin manufofin gwamnati kai tsaye, su kuma samu damar yin tambayoyi da bayyana damuwarsu. Let’s engage the youths. A saurare su, a fahimce su, a kuma yi aiki tare da su. SHOUTOUT TO @Zee fashion house #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #viral
Pantami on paper zai ce komai Amma a zahiri he lacks zeal to govern .
2026-09-12 19:25:16
11
SUNNAH SAKK :
Sunnah sakk..
2026-09-12 15:22:47
13
mahmudbashirngala :
barrister u have never talked out of since like vp as president he can't do anything to Nigerians go and check he 8 years as a governor In borno first pls
2026-09-12 13:20:54
16
MINISTERN GOBE🤞🤞 :
mu GOMBAWA 🥰 malam zamuyi in sha Allah ɗari bisa ɗari
2026-09-12 14:12:39
25
cadetabubakar1 :
Kana bani confidence wlh
2026-09-12 13:16:11
5
Muhammad Muhammad :
I'm telling you
2026-09-12 19:25:26
2
Sulaiman Sfashion :
2026-09-12 13:58:20
19
Sadeeq :
dole yau nayi following Naka akan professor Isa Ali Pantami 👑🥰
2026-09-13 00:34:22
7
Nuraddeen Glassware store 🏬 :
Gombe sai malam in sha Allah
2026-09-12 21:38:29
5
Nura Aliyu :
Gombe ta Malam ce!
2026-09-13 06:21:12
2
muhibbuddeen adam :
malam fantami zaiyi nasara da yaddar ilahuna insha'a rabbuna 🤲🤲🤲
2026-09-12 18:04:23
5
Dan Mama :
Fadan Gaskiyarka Yana Burgeni Wllh Sosae P
2026-09-12 13:14:53
7
deenosclothing :
Our Esq 🔥
2026-09-12 19:44:15
1
Uzaifa Don :
malam ikon Allah
2026-09-13 09:58:46
1
Sen_ Ibrahim_Gongola :
Gombe sai Jamilu
2026-09-13 00:14:03
0
elsadeeq6660 :
wallahi bana son wanda ba dan gombe ba suna mana katsalan dan akan abun da yashafi jahar mu, ina ruwan ka abarmu mu yan gombe ai mun san inane yake mana ciwo kuma munfiku sanin waye jamilu da pantami pls.
2026-09-13 08:04:20
1
SHETTY_FALARI🔐😎 :
555555555
2026-09-12 23:04:21
1
kareemahahmad6 :
aslm barrister dan Allah yaza ayi register naiforn
2026-09-12 23:23:10
2
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.