@firstladytalks: Some men act like showing affection to their wife is a weakness, yet they have no problem being sweet, caring and romantic with another woman. Your wife is also a woman with feelings. ❤️ If you know how to appreciate, compliment and show affection, don’t reserve those qualities for another woman. Give your wife the love and kindness she deserves. A wife should not have to beg her husband for the affection he freely gives elsewhere.
u will really understand it more when your married 😂😉
2026-09-19 10:56:07
0
FATIMAZARAH :
2026-09-12 19:52:24
194
abban yusrah :
Insha Allah babuni babu budurwaa waje bayan matata.... biiznillah 👏
2026-09-13 13:40:53
58
yagana kaigama lawan :
wlh kinfadi gaskiya tunda nasan mijina Yanada buduruwa kuma har sunada sim na glo suna free call kawai sai nafita a harkanshi wlh
2026-09-13 07:20:14
93
Salma🥰 :
An nemi rijalu a comment section an rasa 😅😅
2026-09-12 20:07:41
62
royallilly0 :
Ai da gudu na kara volume
2026-09-12 20:00:35
72
U-S LUXURY HENNA STICK KD :
May god bless you sis🥰
2026-09-18 07:46:45
1
zee collection :
Allah kana gani mazan aure sun lalace
2026-09-13 14:13:44
32
chubbygurl 💞💞 :
Kuma wlh ko soyayyar ma munfisu iyawa dama ce basa bamu 🥺🥺
2026-09-12 22:21:28
49
Siyyamah :
Ashe ko ina ne, na dauka nice banyi dace ba.
2026-09-14 07:45:35
9
Jameela💖✅ :
Nifa wlh nadaina damuwa kinganni nan Allah ya kawota abokiyar zama 😂😂😂
2026-09-15 11:35:13
6
Fateemarh_habeeb🌸 :
first time of seeing u and I have to follow ☺️
2026-09-12 19:19:29
18
itzmash :
Allah ya miki Albarka🙏
2026-09-12 23:08:57
14
@mrs soldier1🫀❤️ :
Wlh se naga kamar da miji nah ake takai chin wannan abun nake🥺😫😫
2026-09-12 21:57:07
9
nafisatmusa283 :
gaskiya many men have failed and it's very disappointing
Ai akwai abubuwan dabaki fadaba dayawa , Allah dai ya kyauta.
Duk matan dasuke biyewa mazan aure suna abubuwa Allah ya hanamusu jin dadin nasu auren,Allah kasa a musu x10 abubuwan dasukayi suma
2026-09-14 10:37:43
12
BAIWAR ALLAH🇳🇪TA ANNABI🇩🇿 :
Allah dai ya miki albarka yar uwa🥰
2026-09-12 22:52:28
5
A/A Stikers And More :
dole sai na sa a status
2026-09-12 19:07:08
6
lamrat 001🫂💍💘 :
wlh sai nayi following Dinki Kuma sai nayi masa share
2026-09-13 15:01:01
9
Zainab madaki❤️ :
wlh gaskia kika fada sister
2026-09-12 22:23:19
8
hassanaidris791 :
Dan allah ki bude mana video muyi saving Saboda muyi habaici
2026-09-12 22:59:14
9
feedystouch :
🤣🤣😂😂😂Billahillahi kamr da wani wanda nasani ake wannan mgnr haka yake Wlh
2026-09-12 14:03:06
15
MARYAM♥️ :
wlhbwlh wlh haka suke idan kjnganni so Masha Allah Amman saidai kiji ana bibiyan mata wai su tura hotansu
2026-09-13 14:56:30
5
Mrs young money ♥️✨💍🫂 :
wan nann gaskiya nee Ina yinki fada musu 😂
2026-09-12 20:24:14
5
FATEEMA MOHAMMAD ALIM JERA🧕🏻 :
😃 tabbass
2026-09-17 21:25:21
2
maryam isah kura :
maganar ki gaskiya ne sister
2026-09-18 08:55:39
1
To see more videos from user @firstladytalks, please go to the Tikwm
homepage.