ni babu waɗan da na fi son waazin su kamar shekh dr idris da shekh albani da shekh jaafar Allah ya jikansu da rahmar sa🤲🤲🤲🤲
2026-09-12 16:10:29
285
super cargo :
The gentleman, he has a heart problem, his heart is not me
2026-09-13 09:10:43
0
Gwanki :
Ni kuma wallahi kai ne bana Kauna ko kadan
2026-09-13 05:33:25
71
Usy :
we're not pools sir.
2026-09-13 09:05:04
0
mømø ğý☠️🍭 :
Wllh muna tareda albani duk yanda za ayi
2026-09-12 22:15:19
118
ZN AUTO :
Ina da ma dr idris na raye 🥺🥺🥺🥺
2026-09-12 21:34:47
69
Auwal Isa :
Wallahi tallahi Dr. Idris yafi min kai sau 100
2026-09-13 00:59:40
97
NASIR MUAZU :
Dan Mallam yaqi halin mallam
2026-09-12 16:22:41
152
mohammedmahmoud2014 :
nonsensess
2026-09-13 09:31:13
0
Auwalu Rabiu A :
wlh har yanzu sun fika duniya da lahira
2026-09-12 21:52:57
40
Madou :
allah yajikan mln idris abdoulaziz wanda yakeson dr idris yamin Like
2026-09-13 09:45:10
9
CAPTAIN :
incase u are seeing him for the first time kuyi hakuri bayida lafiya ne
2026-09-13 08:33:50
0
sirnee senior :
duk wanda baya tarida wanna magana sa ba yamun like 👍
2026-09-12 22:03:51
59
Sani Mansir Sani :
sun mutu sun barka ai babu wanda yasan wayekai
2026-09-13 06:38:26
12
sanagouno gatima, s, boy :
because is say truth
2026-09-13 05:23:11
0
⚔️ALHAJI BLACK FARUQ🇨🇲🇳🇬 :
dr Ahmad.with due respect tsakani da allah mallam Albany da dr idriss wallahi billahi tallahi har gobe har kiyama ta tsaya wallahi quarter acikin abinda su kayi wallahi har ka mutu you can't
2026-09-12 22:32:39
24
COMRADE I.M :
Allah jikan Commander sunnah Albany
2026-09-12 16:36:26
57
Siraatal Mustaqeem :
Ana tambayar sa wane Malamai suke fi birge shi wanda suka cika social media, Amma yana cewa Su Mallam Albany Zaria da Dr Idris basa burge shi saboda tsananin kiyayewa da yake yiwa Mallam Albany da Dr Idris
2026-09-13 09:25:15
6
yakubu mai o2 :
machi Amanar Ahalussunnah
2026-09-12 21:34:19
28
Muzammil Abdulkareem 🌊 :
wlh ni ban ma taba ganin Yana waazi ba
2026-09-12 16:31:59
55
Abdul_Auwal963 :
watoh nakara yadda albani da dr idris bauchi, mutanannan sun kwatanta gaskiya.
2026-09-12 16:29:12
26
Y A Y :
malam akwai hassada acikin zuciyar wllh
2026-09-12 16:24:12
25
Producer :
Ya Allah ka jikan Malaminmu Imam Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi da sheikh Auwal Adam albani zaria
2026-09-12 16:48:40
21
user3381812902323 :
gaskiya ne Dan malam yaki halin malam
2026-09-12 16:43:52
41
yaseer :
kogumi yadawo sayya jira wllh
2026-09-12 22:41:09
30
To see more videos from user @bashirumarsuleiman, please go to the Tikwm
homepage.