@userrwjo6q5umar:

userrwjo6q5umar
userrwjo6q5umar
Open In TikTok:
Region: SA
Saturday 12 September 2026 15:02:00 GMT
319234
21744
530
2956

Music

Download

Comments

jadderh2
Jadderh :
dadina da saudia duk talaucin gida akwai Ac 😂
2026-09-13 09:24:17
398
zarchandize
Batoola :
Nan kamar kurna ko?
2026-09-13 01:09:15
163
omarsoja2
Omar Soja :
daman a Saudi Arabia ana saida gawayi
2026-09-25 01:03:45
74
yarimaventure60
Ibrahim :
har gawayi Ake sai dawa,??
2026-09-13 08:49:50
83
anasayuba285
Anas Ayuba :
mutane basu san ko ina akwai urban and rural areas ba
2026-09-13 13:33:50
68
ismailfulani8
Ismail Muhammad 3 :
dan allah nan saudiya ne
2026-09-12 18:23:47
37
zibidawy
niceboy6 :
some of them think it's not Saudi 🤣🤣
2026-09-14 15:03:58
15
maryamahmad045
M&A Luxury collection :
Har ynz ba a rushe haratal yamen bane
2026-09-14 10:45:53
14
ayuuushjos
Aysha Jos❤️ :
Duk inda kayi AC
2026-09-14 02:30:43
37
sakinatuisa
Mamee :
wallahi nazata kano ne
2026-09-13 12:09:25
44
sadiqbuhari1
Sadiq Buhari :
Naje Saudia ina saida gawayi ai anyi ba’ayi ba.
2026-09-14 17:59:02
15
mmnhyn0
baiwar allah🙏 :
gaskiya nan a kauye kuke wlh akwai waje me kyau
2026-09-12 22:16:49
11
ambassadorrogo
D@DD¥ J@¥ :
Amma nan anguwar hausawa ce ko😂
2026-09-24 07:35:47
17
mansa.musa.stones
Mansa Musa stones 🇲🇱 :
Kano ne ko ?
2026-09-14 05:51:24
8
abbasahmed9647
EL-ABBAS💥 :
Ya sunan wannan anguwar?
2026-09-13 07:36:13
7
annasmilehamman
Annasmile 🫧🧸😊🤎 :
wai kana ta hushi 🤣😂
2026-09-24 11:59:32
5
auwalabubakaraish
Dan mama :
wai dama ba kano bace
2026-09-26 13:41:19
5
abachayola
Abacha Yola :
Gaskiya naji dadin video dinnan
2026-09-24 14:36:15
7
ibrahimmuhammadabubakar8
M ABBALE TRADING CONCEPTS :
Kamar Jos
2026-09-24 00:36:33
5
nuzula955
فردوس🌹🖤 :
Wallh da parko na sha cikin gari ne tamu ta nan Kano😂😂
2026-09-13 22:56:59
7
maimunatabdussala8
@singlemom🇳🇬🌺♥️ :
tsakamina da saudi Arabia daha aikin hajj sai umrah
2026-09-14 20:35:14
9
maryambakasee
🍁maryambakasee🍁 :
layin yana kamada sinariya jos
2026-09-13 16:27:18
10
abuhurairahmusa
Abu_Amrah :
nan Ai Kano ce
2026-09-13 07:47:49
6
ibrahimbabaganadali
Dali :
jiddane Aii Wannan
2026-09-27 22:33:02
3
rakiyayahaya_
Rakiya Yahaya :
sai kace unguwa uku
2026-09-24 11:56:16
3
To see more videos from user @userrwjo6q5umar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About