jiya naga barauniyar musayar zuciya a tiktok allah ya shiryesu
2026-09-12 17:16:46
11
Mrs staff ❤️🥰 :
Gaskiya yan ai suna saurin ciki 😳😳🥰😂😂
2026-09-12 17:42:42
3
Maiga Musah :
please next part 🙏🙏
2026-09-12 19:15:09
1
Zarah malik :
Yauhe akai auren har ciki ya shiga🙈🙄
2026-09-12 17:27:30
1
shukey's 🌷 :
shidai junior captain gsky kibarshi y auri wanda yake so plxxx😂😂
ina bahaka f daga musayar zuciya zamu koma , auran haɗi😂
2026-09-12 17:49:06
4
user3544505938388 :
munga captain munga little captain yanzu Kuma shine za'a haifo mana junior captain ohhh mu😂😂😂
2026-09-13 23:55:33
1
Asmau Kawuji :
*Manzon Allah (ﷺ) ya ce: ((Lallai idan bawa ya tsaya sallah, ana ɗora zunubansa a kansa da kafaɗunsa. Duk lokacin da ya yi ruku'u ko sujada, sai su riƙa zubewa daga gare shi))*
📚 Sahih Ibn Hibban 1734
2026-09-12 22:10:48
8
Shaawanatu Adam Muhammad :
Aiya naji kina da class ko Ina so zan shiga
2026-09-12 17:49:21
0
maryamah❤️🫂 :
Da za a chuche mu a rufe mana TikTok wlh daman shi nake ta tuni 🥺😅
2026-09-12 20:22:58
1
Nana Firdaoussi Hassane :
Yes ban taba zowa da wuri kamar yau ba☺️
2026-09-12 17:05:00
4
umaemertouh🖤 :
shine kenan munshiga 3 🙆ayraah da ciki 🥹 munta auren iyayen su muke comment har yaya su ayhu muna nan ba wani ci gaba 😭😭🤌🤌ina ga har jikoki su ayhu muna nan 🥹😭😭💔🙆🤣🤣🤣🤣🤣
2026-09-12 17:16:51
3
Nasir Hauwau :
Muna zaune captan zai zama kaka😄😄
2026-09-12 21:58:00
1
khady baby :
pls kiyi tagging dina
2026-09-12 17:17:56
1
Mariam Adamou :
la suite
2026-09-13 18:58:36
1
N🌬️ :
Anyi little captain ga junior captain zuwa 😂😂
2026-09-12 17:39:29
4
Aisha Abdullahi :
Plz ayi tagging dina next 🥺🥰
2026-09-12 17:04:52
3
by Oum_Ameer_collection💙SNG🔷 :
mashaa Allah Allah yakara basira mungode sosai
2026-09-12 19:50:05
1
Black diamond 💎001 :
Next
2026-09-14 14:22:48
0
UMMU JAWAD❤️🥰backup :
Dan Allah kar a Kara samana captain karmu kasa gane su 👌🏻🤣🤣🤣
2026-09-14 12:36:38
0
Khadija Adamu :
love 💕💕💕💕
2026-09-14 15:51:52
0
To see more videos from user @zeezeebkr, please go to the Tikwm
homepage.