@uk_textile001: #kantinkwarimarketkano #fypシ゚viral #kwarimarketkano🇳🇬

UK textiles001
UK textiles001
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 September 2026 18:33:11 GMT
966
182
34
4

Music

Download

Comments

abdullahi_goron_dutse
Abdullahi Goron Dutse :
umara zan kaita tana dawowa ta tare a sabon gidan ta in sha Allah
2026-09-13 10:58:18
4
whanker.clothing.b
WHANKER CLOTHING ✂️✂️✂️ :
Umara inshaallah
2026-09-13 00:14:30
0
overall.clothing4
OVERALL CLOTHING AND TEXTILES :
I missed my mum before komai Yau dai dai just so do it now before komai yayi dadi 🥲🥲😭
2026-09-14 22:53:00
0
umarfaruoqq
Opphicial :
wlh garin su annabi Muhammad S a w❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-09-25 22:45:52
0
ceo_homeofabaya
ceo_homeofabaya :
Idan nafada a coment section babu ampani
2026-09-22 11:44:52
0
iam_dubstar
DubstarARAA❤️🦅 :
zanyi Kokarin Na Zama Mutumin Kirki In Sha Allah
2026-09-13 10:10:02
0
kamal_kala_
Alinmanzo Kamal :
Allah yajikan ummata
2026-09-16 17:48:58
0
usmansununsi
Usman mujaddida ✂️🪡🧵 🧶🫂 :
King 👑
2026-09-16 09:44:40
0
tagwa_ye
HASSAN SULAIMAN USMAN :
madina zamu tafi nida ita wlh🥰
2026-09-20 08:01:54
0
harunaharuna498
HARUNA NA HARUNA :
hajji zataje in shaallahu
2026-09-20 16:53:44
0
mefurah3
M/Treats&delights😎😉😋❤️ :
Wlh bazan iya fadin dame zan sakawa mata b
2026-09-13 19:39:38
0
boyf0ress
foress :
baki na bazai iya fada ba Amma tabbas iyayen mu zasuyi alfahari damu insha'Allah 💯
2026-09-16 13:38:25
0
kkan813
Kano***🤞 :
na kaita umara kafin ta dawo na gina mata sabon gida
2026-09-13 18:55:47
0
ustaz_maikaza_abaya
Ustaz_ Mai kaza 🐔🍗 Da Abaya :
Na farko in Kai ta tayi umarah sannan tayi aikin hajji sannan in kaita India a duba kafar ta[Pray]
2026-09-14 19:56:39
0
To see more videos from user @uk_textile001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About