@expressmediahausa: Dana Koma Gefe a Harkar Waka, Tsohuwar Sana'a Ta Na Koma Ta Kafinta - Auwal Adam (Mawaki a Kannywood) Menene Ra'ayin Ku ? Express Media Hausa #expressmediahausa #auwaladam @Auwaladam
Express Media Hausa
Region: NG
Saturday 12 September 2026 18:55:58 GMT
Music
Download
Comments
Ali musa :
Allah sarki rayuwa Naso auwal Adam sosai wllh
2026-09-13 05:15:29
7
Hassernartou❤️🌸🔐 :
Bansanshi ba Amma nasan dai wakar
2026-09-13 05:33:18
6
RealBaballeEditor :
tik tok account dinshi,kenan da Facebook
2026-09-13 12:05:08
1
SALAHU ASK :
gàskiya ne Mai hijaba
2026-09-13 18:43:18
1
Zsquare :
Allah sarki my mentor 😭😭😭 rayuwa kenan yanzu gashi mune ake ji kamar muka jika oga, duniya kenan.
2026-09-13 09:40:08
5
عمارة أهل الله :
wlh ka iya waka har yau ina neman wata wakar ka ta sqa da saqa
2026-09-13 08:40:43
2
LOBOR HOME OF MOVIES :
sulson film
2026-09-13 00:45:45
0
Oumar Farouq-mr MeQreal✅ :
Legend
2026-09-13 04:52:20
0
A shehu :
ina tason insan waye auwal adam
2026-09-13 06:38:12
1
ALHAMDU LILLAHI FOR EVERYTHING :
wai wannan shine Auwal Adam Allah sarki muryar sa na keji bantaba ganinsa ba kuma nayi farincikin ganinsa inason wakokinsa 💯💯👍🥰🥰🥰fatan ALkhairi
2026-09-13 06:34:14
4
Ramane souley :
auwal adam na jima ina neman labarinka wly
2026-09-13 06:01:31
2
Muhammad Auwal :
shine yayi wakar fifita mana shayi,ko Auwal ishaq ne ?
2026-09-13 09:59:36
1
Alaska :
Wallahi nafikowa san wakokin mutuminnan wakokinsa Na fim di saka nakeso dangir man allah
2026-09-13 17:48:42
0
Dan gaske dgsk :
daman kaine wlhi inason wakokin sa kamar su
rukuni
gamsheka
2026-09-13 08:46:28
2
Surajo Zubairu kiru :
duk ya cansa key 🔐 din wakar
2026-09-13 08:44:47
1
Musa Ismail :
Nasan wakar, Ammah na aza abukar sani yayi wakar
2026-09-13 10:30:59
1
Rabilu S Mohammed :
Allah sarki rayuwa dama kana raye?
2026-09-13 10:43:54
1
NAWAS DAN GAYA :
kai wnn mutumin Dama yana nn.
2026-09-13 01:25:10
1
RealBaballeEditor :
duk mai son wakokinsa yamin magana
2026-09-13 13:57:27
3
D A N ' A I S A :
Auwal Adam da Auwal Ishaq
2026-09-13 06:03:02
1
@OFFICIAL SALISU RARA :
Auwal Adam kenan
2026-09-13 02:27:00
0
Nass :
Ina son waƙoƙin mutumin nan 🥰
2026-09-13 01:29:51
2
SB kambra :
Ina neman bawan Allahn nan kamar ba gobe🥰🥰🥰
2026-09-13 04:28:47
1
super_star1991 :
Haba inata Neman Auwal Adam
2026-09-13 19:20:38
0
Isa Musa Sani :
nagode
2026-09-13 20:09:30
0
To see more videos from user @expressmediahausa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.