nifa akwai abinda kika fada wanda bangane ba, shin dama akwai Musulmin da baya Sallah ne ?
2026-09-13 02:15:07
18
master tinker's :
toh...
u said akwai muslim and arna....why the insult for the people that put food on ur table. did you think muslim woman will do this?? this is so bad learn to respect ur manners.🙏
2026-09-13 12:34:06
8
Pantami Supporters Network :
Kazan Shine Kazakhstan koh Wanda gefen Russia? Dan na nema scholarship nasu har interview nayi ynx haka ina adduwa dan admission ne kadai yarage aban. Dan Allah dr kimin reply shi Kazakhstan ne koh shi Kazan Shima daban🙏
2026-09-13 07:56:16
9
Maryam Lawal Jahun :
Tafiya mabudin ilmi😁😅musulmi ba sallah
2026-09-12 21:26:46
12
Mai Barca🥰😍😘 :
Da munsan da zuwanki da mun kawo miki ziyara muma muna zaune a Kazan
2026-09-13 08:22:48
4
Ahmed pandu :
2:30am wani lokacin ake sallar asuba, idan kuma azumi ne tun 1am zaki fara sahur kuma Kisha ruwa 9:30pm
2026-09-15 06:41:39
1
Muhammad Gombe :
kaZan kam Kazakhstan ne ko kuma
2026-09-12 21:55:11
0
bbw :
Masha Allah, pls. A gyra Hausa “Musulmai da Arna “ ace Musulmi da kristoci . Arna wadanda basuda Addini. Allah ya Hada hankalimu a Nigeria. Weldone
2026-10-04 18:18:58
4
Al-husain :
after an affair with my wife, there is a colour, not red directly... but light red and sometimes with like guda guda ƙananu.. that is yesterday night...
but I sent her to hospital just now 2:30pm
Thank you
Hussaini Saleh Ahmad,
Jigawa State,
Nigeria.🇳🇬