@darasu_sun_nah: #sheikhaminuibrahimdaurawa #darasusunnah

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ✅
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ✅
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 September 2026 20:12:48 GMT
14547
2379
45
127

Music

Download

Comments

mubarakjishaaq
MBk :
Maganar gaskiya kenan
2026-09-13 10:09:36
3
user7174127819397
ummu annur❤️ :
Wallahi dubu 11 k alokacin saukanmu Amma bamudashi Haka aka hanamusaka Kayan sauka ba allo bare satpicet Sai kallo mukai muka koma😭😭
2026-09-13 08:24:21
1
ummeeamin
user7753352129209 :
Sai an yanka kaji an kaiwa malamai
2026-09-13 11:27:05
0
alhajee18
🇳🇬Abdulaziz🇳🇬✅️ :
A nan Lagos har 200k👌
2026-09-13 08:28:47
1
naimabello746
Naima Bello746 :
tamu wlh 150k
2026-09-13 07:08:54
1
earthson41
Earthson 🤠🤩 :
Wallahi ina san shiga irin wannan makarantar mlm
2026-09-13 10:12:37
0
user5418011922986
Abdulmudallif :
haka ne mln
2026-09-13 09:01:55
0
muhammadisah877
Muhammad ismail :
Masha Allah 🥰
2026-09-13 10:40:45
0
aishagorko
Aisha Gorko :
irin malamin gidan mu kenan, wallahi basuyi sauka ba
2026-09-13 10:02:16
0
usamakhamisassalafy
usamakhamis37 :
allah ya saka da alkhairi dr
2026-09-13 07:44:13
0
naziru.dan.aramma
Tsangaya Asivitin Tilawa 📖 :
ai malam Tilawa sai Tsangaya
2026-09-13 05:14:29
0
kdladan
kdladan :
Wallahi Kuwa, sauka ta zama Business
2026-09-13 05:40:56
0
saadkaitahalia
Halmatusaadkaita :
Dan Allah malan a taimaka abuse mana islami a unguwarmu trn😊
2026-09-13 08:32:57
0
ab.sarki
ISA :
ana yanka rago
2026-09-13 09:46:36
0
sadaukingusau
Sadaukin Gusau :
Allah ya qara daukaka
2026-09-13 08:05:42
0
usmansunnahboy
USMAN BIN YUSUF :
Allah yasa mu dace
2026-09-13 09:02:29
0
ashauwalk
ashauwalk :
150k wlh
2026-09-13 07:41:59
0
aishasaidu875
Aisha saidu :
Masha allah😂
2026-09-12 20:16:35
0
user9696534937319
masaliumate :
masha allha nagode
2026-09-13 04:23:52
0
maryamjaj
maman Ilham thrift and more :
wlh hakane mlm
2026-09-12 20:40:46
0
bmnaturals
BM NATURALS - OF- MINNA :
wallahi 60k akace na yarona😪
2026-09-13 11:28:25
0
real.fauzan4
real fauzan :
Allah ya Saka da alkhairi
2026-09-13 04:39:18
0
ismail_bin_ubale1
ISMAIL BIN UBALE :
Allah Ubangiji Ya Karawa Malam Lafiya
2026-09-12 21:14:06
0
abufatim220
Abu Fatima :
wlh abin da ya faru da kannenan mata kenan,agaban mahaifina na bude musu Qur'ani su karanta suka gagara,anma ahakan aka biya kudin daukan 100k
2026-09-13 09:54:32
0
abbaminister
🇲 🇮 🇳 🇮 🇸 🇹 🇪 🇷 :
Ai Abinda zai bata maka rai ma ba sauqar suke yi ba wlh😂
2026-09-13 10:20:05
0
To see more videos from user @darasu_sun_nah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About