Allah ga bawanka malam alkali zariya masoyin manzan allah allah katsareshi gabanshi da bayan shi allah kakareshi daga sharrin makiya da mahassada kakuma karamai ilimi da tawari u da basira dakuma lafiya kaja kwanansa gaba kaas sauran malaman namu wanda allah yadaura amanarsu ahannumu su koyi koyi dashi wajen fadar gaskiya koda gaskiya batazodese da raayin masu goyan bayansa ba Allah yakareka malam
2026-09-12 22:18:34
43
Sʜᴀᴍᴀ_ Uɴᴜ 🄲🅸🌴 :
Nima har abada ɓazan gane wannan karatun ba
2026-09-12 21:03:00
51
baban abdulrahaman :
Allah yasa kagama da duniya lafiya ban tabajin inasonka kamar ya'u
2026-09-12 23:01:32
17
silalaboy🌹🌹🌹❤️❤️❤️ :
Allah yaqara basira malan
2026-09-12 22:36:45
0
Yabon annabi Muhammad s.a.w :
s.a.w.ayimin live ❤️
2026-09-12 22:42:43
0
b, ALHAJI :
Allah bless you mallan
2026-09-12 21:16:16
2
Mustafa Rabiu :
Masha I love you alkali
2026-09-13 05:54:58
0
yareema227 :
Karama lafiya malan allah yakarama soyayyar annabi
2026-09-12 21:40:30
15
sarauniya scent :
wllh haka Nima Bana ganewa Bana yarda Bana fahimta har abada
2026-09-12 21:30:29
19
Optical master💤 :
Alkali pa yana kan dai dai inka yadda kamin like❤️
2026-09-13 05:45:17
5
Angesto@lagare100% :
ni dan darikane amma wlh malan ina kaunarka harga allah