@humble_saeed: Koyon Magana da Turanci cikin sauki Assalamu alaikum. Barkanmu da zuwa wannan shafi na koyon Turanci (Basic English). A wannan shafi, za mu koyi yadda ake karanta kalmomin Turanci daidai, furta su, da kuma amfani da su wajen yin magana a cikin rayuwar yau da kullum. Muna farawa daga abubuwa masu sauƙi, kamar haruffa (Alphabet), sautukan haruffa (Letter Sounds), haɗa sautuka (Blending), karanta kalmomi, gina jimloli, da yin tattaunawa mai sauƙi. Manufarmu ita ce mu taimaka wa matasa da ‘yan kasuwa wajen magana da Turanci. Don haka, idan kana son koyon Turanci daga tushe, ka kasance tare da mu. kuma kada ka ji tsoron yin kuskure. Kuskure wani ɓangare ne na koyon harshe. #humble #EnglishDaHausa #EnglishForBeginners #KoyonTuranci #learnhausatiktok

Humble
Humble
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 September 2026 20:53:39 GMT
29586
2604
22
103

Music

Download

Comments

user3293563530657
user3293563530657 :
aaa
2026-09-13 11:06:33
0
user1885722819261
kabiru Auwalu :
yy
2026-09-14 21:09:26
0
ibrahimadamu3658
Fulani boy :
nagode dahaduwad
2026-09-27 19:09:15
0
muhammadkellmi
million Maiduguri :
Maiduguri gida
2026-09-12 20:57:42
0
001galku
001 galku :
🥰🥰🥰
2026-09-18 21:18:22
0
saad066596
mai 💫capacity ❤️ :
😂😂😂
2026-09-27 23:02:25
0
baharim825
bahari :
🥰🥰🥰
2026-09-14 18:56:04
0
isha.u.m.d.k..v.o
isha u M D K. V O A :
🥰🥰🥰
2026-09-14 16:18:25
0
halilubala73
MARKWAS :
🥰🥰🥰
2026-09-14 05:08:09
0
alibady79
Ali bady :
🥰🥰🥰
2026-09-18 21:02:53
0
ashiruidaraieng
A.inda Rai global electric :
🥰🥰🥰
2026-09-13 20:44:35
0
kwanakt0
sirac m Adam kt :
😳😳😳
2026-09-13 20:25:40
0
hassanhotmail.com30
[email protected] :
❤️❤️❤️
2026-09-13 16:56:23
0
usamaabubakar600
UsamaAbubakar :
🥰🥰🥰
2026-09-13 15:28:21
0
suleimanisa060gmail.com8
isa suleiman isa :
🥰🥰🥰
2026-09-13 08:32:51
0
yahuza.malan.nu
yahuza.malan.nu :
🥰🥰🥰
2026-09-13 07:16:15
0
2290166352005tiktok.com4
Musbahumalami lahod :
🥰🥰🥰
2026-09-13 01:38:03
0
nazyboy49
Naziru Ibrahim alasan :
🥰🥰🥰
2026-09-13 21:38:25
0
abalen.nazee
abalen nazee :
😁😁😁
2026-09-12 20:58:49
0
zayyanu.mayekola
Ale mallan inganchi kola :
😳😳😳
2026-09-12 20:57:43
0
anas.komanda2
anas Komanda👌🚔🚯🇳🇬 :
📚 ENGLISH WORDS — LESSON 1 ① I  ② You  ③ He  ④ She  ⑤ We ⑥ They  ⑦ It  ⑧ Me  ⑨ Him  ⑩ Her ⑪ Us  ⑫ Them  ⑬ My  ⑭ Your  ⑮ His ⑯ Her  ⑰ Our  ⑱ Their  ⑲ This  ⑳ That ㉑ These  ㉒ Those  ㉓ Here  ㉔ There  ㉕ What ㉖ Where  ㉗ When  ㉘ Who  ㉙ Why  ㉚ How ㉛ Yes  ㉜ No  ㉝ Am  ㉞ Is  ㉟ Are ㊱ Was  ㊲ Were  ㊳ Be  ㊴ Do  ㊵ Does
2026-09-12 22:26:40
0
To see more videos from user @humble_saeed, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About