Wallahi kamar da wasa nayi masa wannan comment din Amma ba gori nayi masa ba kawai Naga yanda yake walwala da kudi yakamata yaje yayi ziyara wajen ma'aki S.A.W🙏♥️🤲
2026-09-14 01:10:55
205
call me Zainab :
idan g fraesh ya amsa ayi tagging dina
2026-09-15 08:49:44
0
Humairat🌸💄 :
Amma g fresh din beyi mgn ba🥹
2026-09-14 12:47:17
2
Oum suhaima♥️ :
Allah ya karbi addu'ar Hassan makeup
2026-09-13 08:03:47
86
ummal Omar🇳🇬💯 :
waimiyasa bakwabewa mutanan dayadace kyautar visa sai irin su gfresh maimakon kuje kurinqa samun malame wayan da insunje zasuyimuku addu,a datadace allah ubangiji yasamucika da imani alfarmal fiyayyen halilta annabi s.a.w 😭
2026-09-12 23:49:44
120
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-13 00:03:53
92
Zainab_Aliyu :
pls im interested bros . thank you
2026-09-15 13:09:04
0
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
nakowa yaushe kayi kudi?😂
2026-09-14 09:46:42
28
tabithaadamu11 :
am a Christian but seriously you have a Godly heart,may God may Ur company more grace
2026-09-15 08:53:53
0
💫Khairathee amana Oga KB💫 :
Allah ameen 🤲 najidadi sosai
Daddy congratulations 👏
2026-09-14 16:28:52
0
queen 🤴 🇳🇬🇸🇦🕋🦋🫦 :
Ya rabbi madina 😭😭😭😭
2026-09-13 08:26:20
58
really Muhammed hafis 🦂🦂🦂🦂 :
dan girma allah katemakamin Ina da million 1 dan allah atemakami
2026-09-12 23:07:21
43
fiddausiumar32 :
nikam wlh da abani kujerar ummura ko hajji gwara abani kudin insayawa iyayena gida insaye musu abinci kuma muyi muyi sanaa da kudin Amma alhamdulillah komai lokacine watara zansaya musu insha Allah
2026-09-13 14:20:08
20
ummufatima347 :
muna alfahari da yan uwanmu yan comments ashe qarfin mu ya wuce saninmu😅
2026-09-14 14:44:44
6
Zainab T Adamu :
Dan Allah Wanda yayi wa Gfresh comment Mai suna sman T-square dan Allah shima yaci alfarman fiyayyen halita Annabi muhammadu s.a.w ka biya mishi🤲🤲
2026-09-14 07:13:48
9
MR.Na'ibi :
kudin ticket fa
2026-09-14 09:42:18
2
Babala :
wanda yayi commemt din yakamata kabiya bashi g-fresh din wlh
muma allah yasa munada raban zuwa saudia kafin mu mutu 🙏🙏🙏🙏
2026-09-13 11:26:19
12
MISS AYSHER :
ni ba celebrity bace amma naci dararja mai daraja muhd rasolilah a bani daya
2026-09-13 02:17:06
14
salisusani Basaco 935 :
mutane akwai kyautar qarya dakuma riya wlh ire irenmu ba,abamu hmmmm Allah ubangiji yasa mudace 👏 inamaka fatan alkairi 👏
2026-09-13 11:55:43
5
Maman Nusrat :
Allah muma munada rabon zuwa wata Rana kafin mu mutu😥
2026-09-12 23:46:23
5
Ruky :
inada passport viza tarage 🙏a temaki marainiya
2026-09-12 23:31:49
20
Meemah snacks and more ❤️ :
Pls axo asai cake 🥰🙏
2026-09-13 00:16:15
11
abubakarhasan178 :
allah yasa ina cikin guda 9 nan mafarki na shi ne naje riya kabarin mazan allah sallallahu alaihi wa sallam ina yawan mafarki na jenny allah yasa da rabo na
2026-09-14 07:01:23
5
Ameerah_ yolah :
Gaskiya ne 😂
2026-09-12 22:08:19
7
Ayshertoo✨ :
Allah yasa munada rabon ziyartar ma'aiki SAW😭
2026-09-13 16:10:46
8
To see more videos from user @ak_nakowa_backup, please go to the Tikwm
homepage.