@abbansajeedah56: RAAYIN MU YASHA BANBAN DANA SHEIKH MUSA LUKUWA AKAN IYAYEN MANZON ALLAH SAW AMMA MUNYI ALLAH WADDAI DA ABUNDA ANKA MASA KUMA BAMA GOYON BAYA SANNAN MUNA KIRA GA GWAMNATI TA DAUKI MATAKIN GAGGAWA AKAN WANNAN LAMARI KUMA MUNA YIWA SHEIKH MUSA LUKUWA JAJE A MADADIN KUNGIYAR IZALA JOS RESHEN JIHAR SOKOTO INJI SHUGABANTA SHEIKH ABUBAKAR USMAN MABERA AYI KALLO LAFIYA 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
wlh axin wannan shine fahimta ta ta cewa idan aka gama da musa lukuwa kan sauran malamai abin zai dawo Amma dayawa basu fahimta ba
2026-09-13 07:12:47
2
offecial Khalil Ibrahim :
Allah yaqarama Mallam lfy
2026-09-13 05:59:36
1
Bello Abdullahi :
Allah ya sani kasancewar wannan malamin dan Izalar jos ya kasnce a kuskurance ina kyamar sauraren sa Amma wannan bayanin nasa ya bayyana min zurfin iliminsa da hangen nesan sa da rashin aeki da son rai Allah yayi maka albarka 🙏🙏🙏
2026-09-13 10:23:22
1
Ibrahim Usman Umar :
Allah yakarawa rayuwarka Albarka
2026-09-13 08:30:36
2
Alhajilawanmuhammad :
Kaji magana ta adalci
2026-09-13 07:52:05
2
lawali :
gaskiyane Allah yakare malaman sannah
2026-09-13 12:06:05
1
makuku :
Allah ya saka da alkhairi ya Shaik
2026-09-13 14:10:41
1
sanilauyatsakuwa :
hakane kumaras son annabi
2026-09-13 09:27:59
1
عباس ابوبكر بن محمود :
ماشاءالله
2026-09-13 05:57:22
2
Umar Farouk :
Allah yasaka Sheikh
2026-09-13 05:46:43
1
Uzairu Muhammed :
haka yake Mallam Allah shikara lfy
2026-09-13 05:57:51
1
Rabe Bizo :
Allah ya jikan malan
2026-09-13 07:26:24
1
ibg231 :
Allah karawa rayuwa Albarka
2026-09-13 09:58:50
1
Allah yasa nine mijin jamila🤲 :
Kadaiji Adili
2026-09-13 06:43:14
1
TK. SAISALATI TK☠️☠️🥋🇹🇬 :
wannan gaskiyane
2026-09-13 15:57:23
0
user69902490874814 :
to makiyan annabi
2026-09-13 06:04:10
1
mustaphasokoto :
Allahu Akbar Sunnah sak
2026-09-13 19:57:20
0
mubarak Muhammed :
datijon sunnah
2026-09-13 10:52:22
1
Mohammad Bello :
Allah ya saka da alheri mallan
2026-09-13 22:22:34
0
Umar Yusuf :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-13 21:19:00
0
Muhammad Auwal :
lallai duniya tazo karshe ana cewa annabi yace kuna cewa ra'ayin ku😭😭😭
2026-09-13 20:43:31
0
ukasha isma ila Musa :
sai dakai malam
2026-09-13 20:42:01
0
شعيب بن عثمان :
الحمد لله بنعمة الاسلام والسنة 🤲
2026-09-13 08:16:32
0
To see more videos from user @abbansajeedah56, please go to the Tikwm
homepage.