I can make call for as long as it takes, regardless of the time dare ko rana, da ko ma waye, balle masoyiyata 🥰❤️
2026-09-13 09:45:35
0
Ayush luxury scent :
It depends on yanayin aikin sa 🤝don’t judge,if u love someone u will make time,work wont stop anything Wlh🥰
2026-09-13 06:38:52
32
presdor87 :
It depend
2026-09-13 15:17:35
0
Abba Zaid :
nidai har 10 hours Zan iyayi, I am a freelancer am always at home😁
2026-09-13 15:05:25
0
smärt äbdøül :
yes brodah
2026-09-13 09:36:43
0
fugu Mohammed :
akoda yaushe muna waya kuma kome nakeyi sai na kirata
2026-09-13 15:24:00
4
Mr.K🕊 :
I can spend more than 4 hours ina waya da budurwata kuma da tsakar ranar, and idan ana maganar hustling wlh sai anjira, it's just a matter of priority
2026-09-13 07:43:54
8
Abdulwarith Ibrahim :
priority
2026-09-13 07:38:31
0
ABU—MUHAMMAD😇 :
ya danganta da irin aikin da yakeyi ai
2026-09-13 00:02:21
6
OSMAN HOTORO ✅ :
first comment 😁😁😁
2026-09-12 22:17:39
0
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-13 00:02:18
3
R£AL SD UMAR MISAU🌐 :
wlh yarinyar Nan da gsky ta
2026-09-13 09:46:58
2
LB ARWAHU :
KU HAUSA AN SA MUKU MENTALITY NA CEWA SHAN WAHALA SHINE SAMU . WANNAN QARYACE . IT DEPEND ON WANI IRIN AIKI MUTUM YAKEYI DA KUMA TALAKA NE KO KUMA MAI KUDI AND HOW STRONG THE LOVE IS .
2026-09-13 09:53:18
0
TADA_YERWAYE :
babu ruwana ko so nawa takirani ina picking yau dinnan ma so 56 mukayi waya kuma at night ma zamuyi 😂
2026-09-13 14:05:13
0
A. S. S. Bello :
Da rana nafi samin lokacin yin waya akan dare
2026-09-12 23:25:14
3
musunemajr :
Ba kowa yake aikin wahala ba ai toh, what if the person is the manager?
2026-09-13 09:55:15
1
sahabibello8 :
kagama magana ay da kace kowa da irin aikin sa ni Ina sati uku bana komai in naje gida toh hutu naje Zan iya waya kaman awa daya haka but in Ina gun aiki wayan ma banayi sai chart shima Sama sama
2026-09-13 01:01:45
2
HASSANOGAN BOYE 😡😡😡 :
bakisan neman mu ba Domin nikuma daddare ne baxan daga waya ba
2026-09-13 11:31:44
1
O T R 🤙 :
Ina ruwqnta da rayiwan mtane
2026-09-13 07:46:15
1
engineer Adam :
toh AI kowa da kalan aikinshi kuma bakowane bashida lokaci idan Yana aikiba
2026-09-13 07:58:31
1
Hassan Mohammed3025 :
dama haryanzu ana wayan awa 2
2026-09-13 05:43:41
1
big Dan mom💎 :
nibana sanaan komae gadi nakeyi ko aure nayi Banda lokachin ki saeda rana
2026-09-13 21:27:44
0
Abubakar B Mustap666 :
kowa da kalan yanayin kasuwancin she
2026-09-13 20:15:52
0
Muhammad sani ali :
to aiba kowa bane yake neman kudi da wahala akwai wanda ke samun kudi daga wance wasu ke masa wahalar
2026-09-13 20:18:37
0
Spencer_Jr1020 :
Wallah koh me nakeyi naga kiranta sai na dauka tabb kaiiii baby fah
2026-09-13 19:50:56
0
To see more videos from user @aliyu_gmashayabo, please go to the Tikwm
homepage.