@dr.hussainkano5:

Dr.hussain kano
Dr.hussain kano
Open In TikTok:
Region: LY
Saturday 12 September 2026 22:16:15 GMT
48191
4768
310
541

Music

Download

Comments

salmanu.kahigiwa
salmanu kahigiwa :
Wanda yayarda da wannan hadisi yayin like 👍
2026-09-13 05:28:36
122
buharigmb2020
buhari gmb :
Allah yasa mudace
2026-09-18 08:54:19
0
naxifiisah3
legend jr🔥🥷🏼 :
indai annabine yafada da gaske toh mun sallama😎
2026-09-13 07:31:44
36
abubakarsulaiman914
SIR SADEEQ JR🩷🩵❤ :
Ni dan izala ne amm dan Allah k fadaman meye amfanin wann hadith gurin muslmai tinda maganar tana masu ciwo🤔🙏
2026-09-12 22:26:07
12
oum_anam
Zarah😍 :
Toh munji of what benefit wannan hadisin zai amfani mutane?
2026-09-12 23:27:54
3
user9925002476128
sultan :
badamuwa kuyi ta fada mudai munsan wanan magana tasabawa ayoyin alqurani mai tsarki bata naganar mazon allah s.a.w da yayi karo da alqurani
2026-09-13 00:38:28
0
umary2700
umary2700 :
mudai duk abinda manzon Allah ya fada shine hujjarmu kuma dashi muka Yadda babu kwane kwane babu munafinci
2026-09-13 10:17:19
9
usmaniyya08
Usman, assalafiyunn :
wlh wlh wlh billahi narantse da girman ubangiji da yake busamin numfashi wlh wlh wlh manzon Allah sallallahu alaihim wassalam yafada,ba dadi mukejiba Kuma Wanda yaqryata yaqaryata Allah da manzon sa
2026-09-13 05:18:05
2
maiyadimmr
maiyadi :
hadisi fa ba alquran bane don haka zaayi samun abinda ba gaskiya ba acikin hadisi
2026-09-12 23:14:48
2
nurseismail
Nurse Esmereeleserh :
😭😭 wlh kuji tsoran Allah wlh wannan hadith din karya ne ko shakka babu, wai 😭😭😭 mi zamu amfana da wannan hadith din? shifa Allah kafin ya halaci Monzan Allah sai da ya fiddo shi cikin tsatso na gari su iyayan manzon Allah wane Manzo aka aiko masu da shi? mun sani duk al'umma suna da manzon da aka aiko masu da shi
2026-09-13 01:18:18
3
engrabbasolar
ENGR abba solar :
mukam mun yadda da hadisin nan 100 bisa 100
2026-09-13 19:40:50
2
zaharaddengayegmai
[email protected] :
Bamuyarda da wanñnn hadisin
2026-09-12 23:52:04
0
m_abbas012
M Abbas :
wlh wannan hadisin karya ne ❌
2026-09-13 16:37:42
0
abubakaribrahim7791
AD FASHION DESIGN AND LUXURY :
happy birthday to you 👍
2026-09-13 09:50:57
1
muhammadusman37615
muhammadusman37615 :
DON GIRMAN ALLAH KUDENA YAYATA WANNAN MAS'ALA
2026-09-14 06:12:46
0
abu_hibban1
abu_hibban1 :
Ya Allah Kaci gaba da nuna mana gaskiya ka bamu ikon binta 🙏🙏
2026-09-12 22:51:48
2
dankwalba1
dankwalba 🍶🍾🍶🍾 :
mun sallama wallahhi ☝️manxon ALLAH y yi gaskiya 🤝🫂
2026-09-14 21:03:31
1
shawukhamusabala
UNIQUE TAYLORE :
Wllh dr muna muku fatan Alkhairi
2026-09-12 22:56:57
4
abbanubu
Usman Bala :
Nayi imanida wannan hadisin
2026-09-13 10:14:57
1
sir_usy_textile
Sir_usman_001 :
wllh hkn dr
2026-09-12 22:21:58
1
jamilulawan651
jameel Dan innah :
😭😭😭ni wlhy banason Jin mgnr da anyi hkr an daina mgn Akan hadisin wlhy
2026-09-14 09:05:42
0
kilode97
muhammad ali☪️🕋☪️🫶💖 :
Allah yakarama lfy
2026-09-16 23:29:17
0
murtala.garbgigane
Murtala Garba :
Masha Allah malm
2026-09-17 21:52:21
0
abdoulaziz.malan
Abdoul'Aziz Malan Mamidou :
To dan allah miye ribarku kukaran tarda mu wani abuma ya isa haka dan allah
2026-09-18 22:26:00
0
muktarjb3
muktar jb :
to miye amfanin karanta wannan Hadis miye amfaninsa miye Al umma zasu amfana
2026-09-15 17:33:42
1
To see more videos from user @dr.hussainkano5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About