@musabimam01: #CapCut #Sheikh Aqeedahr Ahlus-Sunnah wal-Jama’ah no compromise idan ya tabbata ya tabbata kawai... Ba zamu karyata ko muyi tawili ga maganar Annabi don mu ribaci jahilai ba ko ƴanbidia ba ko tsoron kada su zage mu.. Zagin yafi mana Alkhairi fiye da muje lahira Allah ya kama mu da laifi
Gaskiya Wallahi nima da Na saurri bayanin shi nace Na sallame shi akwai munafurci a lamarin Shi. ALLAH YA RABAMU DA SON ZUCIYA.
2026-09-13 08:07:15
0
Mohamed Nasir ali :
tou
2026-09-13 09:59:33
0
Abban Sadiq :
wlhi hakani mln
2026-09-13 09:09:55
0
Hamza muhammad abu julas :
Wallahi i was disappointed 😞 😞 😞 ban ta6a tinanin mlm yusuf sambo rigachikun zai fadi irin wannan maganar ba lokacin dana ci karo da videon nayi mamaki
2026-09-13 09:48:37
0
MD Clothing :
Gaskiya nee
2026-09-13 09:36:55
0
ابراهيم عبدالله :
سبخان الله
2026-09-13 09:27:13
0
KANI GA GA JR 💫💫💫 :
Wannan gaskiyane mlm allah ya kara lpy danisan kwana
2026-09-12 23:39:41
2
isah :
gaskiyane
2026-09-13 09:06:48
0
user3348696913359 :
wlh,gaskiyane,malam,yunusa,jega
2026-09-13 09:12:58
0
INOUSSA. CISSE. ALLELA :
🥰🥰🥰🥰
2026-09-13 09:22:19
0
chef habibou :
Amine
2026-09-12 23:15:02
0
musa Aja :
Gaskiyane 👍👍
2026-09-13 08:56:54
0
mubarak Muhammed :
gaskiya haka ne malan
2026-09-13 09:00:07
0
musbahu yunusa fitilah :
allah ya kara ganardamu gaskiya ya bamu damar aiki da ita🥰🥰🥰🥰
2026-09-13 10:03:57
1
Faisal Adamu ibrahim :
Alla yatemaki Sunnah
2026-09-13 09:52:48
0
usman jada :
wlh yabani mamaki
2026-09-13 09:10:03
0
yahaya Auwal :
Allah ya kara ganar damu gaskiya
2026-09-13 09:04:13
0
Shamsudeen Idris :
allah. ya karalafiya
2026-09-13 01:53:05
0
To see more videos from user @musabimam01, please go to the Tikwm
homepage.