Idan zaimin aiki yadinga kaimin yara makaranta Wallahi zanbasa 100k yamin dm amman a kaduna ne 🥺🥺
2026-09-13 12:03:17
563
alameenkt001 :
Dan Allah ki hadani dashi, Insha Allah hakan zai zama tarihi bro. Karka damu dan uwa No condition is permanent,
2026-09-13 08:21:47
767
mahadisuleman147 :
Alhamdulillah regardless for the gift of life 😭😭
2026-09-17 08:21:02
0
musa☝️ :
Becoming the man I prayed to be. 🖤👑
Calm mind. Big dreams. Real intentions. ✨
2026-09-13 11:37:37
276
Ghali Hassan :
sorry life 🧬🧬🧬
2026-09-17 05:43:44
0
zeesaleh11 :
zanyi adua kuce ameen Allah yasa mushiga kabarinmu batare da hakkin kowaba
2026-09-14 17:53:46
84
STILL_HABUN_A ZANGO🇳🇬🇲🇦 :
Wai Aikin company a Nigeria 32000 Sbd zalinci bafa iya shuwagabanni bane Azzalumai ba wllh
2026-09-13 10:22:57
138
Muhammad Ali :
inaso kihadani dashi idan abinda yafada gaskia ne , insha allah zanhadashi da minister of police affairs, amma yatabbar gaskia yafada DM
2026-09-13 17:41:04
212
real....m... k... :
da allah nisojsne inaso zan tai makawa wan nan bawan Allah
2026-09-13 08:27:35
153
Ramadan Adam balbaya :
sorry broo
2026-09-17 08:35:27
0
@elmoh maidtown✅️ :
😭😭😭kai this country no balance bad leadership heartless
2026-09-16 11:07:07
0
Ali Ibrahim :
wllh ban tava tausayawa wani ba kamar bawan Allah Nan
Allah yai maka mafita
2026-09-13 08:20:48
82
Abdullahi Bashir lawan :
Sorry like 😭😭😭
2026-09-16 00:12:25
0
Khadija :
kataho libiya kawai
2026-09-13 10:50:07
16
KARZA MAIDUGURI 🦣 :
sorry life
2026-09-16 21:51:09
0
ALI IRO✅ :
Kawai don za'a cire maka kudin aikin kwana shine bazakaje zana idar mahai fiyarka ba ko za'a dauraman wahalar duniya bazan iya haka ba, Amma a labarin ka akwai ban tausayi Allah ya shiga lamarinka dan uwa
2026-09-13 13:40:00
95
Narnah muhammad :
Allah ya bani miji nagari
2026-09-13 19:34:39
59
Lighter<<100%>> :
if u want people to help him y are you calling only Muslims,is not good,next time call all Nigeria,but Christians and Muslims ok,sorry for that
2026-09-14 21:43:41
21
Ahmad Idris Fulani :
Wlh Inasan na taimakeka Amma ni ksw nake Ina Senegal Wlh yafi wnn Aikin sau dubu 10 Bansan yaxanyi naganka ba
2026-09-13 22:34:34
23
Abdulsalam Ibrahimngabuu :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🥰🥰🥰🥰
2026-09-16 04:29:00
10
real....m... k... :
wllh zan tai makamashi
2026-09-13 13:00:01
79
momee kd :
insha allahu za atemaka maka
2026-09-13 06:32:46
129
maman ayman❤️😘 :
😭😭😭😭Wlh yaban tausayi Allah sarki Bawan Allah Allah y dafamaka
2026-09-13 07:08:56
53
KAMAL ALHASSAN 📶✅ :
Allah yasa lahira tafimana duniya dadi
2026-09-14 22:46:11
7
kawu__dan__sarki :
pls dan bauchi ne[Pray]idan a bauchi yake inason haduwa dashi yasamu aiki insha allahu[Pray]
2026-09-13 12:39:49
99
To see more videos from user @zeeglobalfoundation, please go to the Tikwm
homepage.