Ritaya dole. Nifa na saurari tarihin bukhari . Banji ance ya haddace koda izifi ɗaya ba . Sannan kuma babu gwajin hadisi da quran kafin a karɓa. Kuma yace ya haddace hadisai 300k . Amman kuma ya saka 70k yace kuma sauran da bai saka su ba akwai ingantattu. Yayi mafarki da Annabi sau 300k a rayuwarsa. Ita kuma mahaifiyarsa tanayin mafarki da annabawa. Kuje kuyi research na tarihin bukhari a youtube daurawa yayi
2026-09-13 20:26:04
3
Oga Bangees huchi :
kai albani
2026-09-13 22:26:12
2
S, NA YERWA :
nifa ankullemin kai
2026-09-13 15:55:36
2
light of quran60# :
allah yagafarwa maka
2026-09-13 18:57:54
2
SHEIKH YAHYA IBRAHIM MASUSSUKA :
magana biyu
2026-09-13 23:11:04
0
Cerlashaf Kura✔️ :
hhh 😅😂😂😂
2026-09-14 01:29:59
0
salisu adamu :
Kai JAMA a
2026-09-13 20:14:00
0
ALIYU Shaibu Mg Dan yaya :
hmmmm
2026-09-13 19:48:45
0
Rabiu Abdullahi :
Ruwa 2 kase 1 abaka 1 kyauta🤣
2026-09-13 22:31:16
1
Sardauna :
shugaban yan tufka da warwara 😂
2026-09-13 22:28:59
1
Ahmad Salisu :
Tufka da warwara! 😂
2026-09-13 22:08:33
1
Konlan1 :
sarkin tibka da warwara 😂😂
2026-09-13 20:12:34
1
Usman Isa :
Tubka da warwara
2026-09-13 21:06:14
1
amira sanda :
Allah ya sinewa izzala
2026-09-14 00:55:33
0
To see more videos from user @aminu.zangina, please go to the Tikwm
homepage.