Wlh ba Son ran mu bane ace iyayen ma'aki صلى الله عليه وسلم 🥹
amma tunda akace Manzon allah ne ya fada wlh mun Sallama mun yarda bama fatan mu karyata Maganan manzon Allan
2026-09-13 20:31:59
35
Sulaiman Abdallah :
Allah ya shiryeka Malam sambo
2026-09-13 18:30:04
23
Dr Idris Abdul Aziz Bauchi :
Allah yjikanka babanmu😭😭
2026-09-13 15:17:42
23
TowerPower smartphone accessrs :
Dr dr dr dr kayi naka Allah yasaka maka da gidan Aljannah
2026-09-13 15:09:29
23
balarabeyunus25 :
sunnah gidan huja sanbo aji tsoron Allah
2026-09-13 21:57:16
8
king♿️♿️katami✅ :
Sunnah gidan gaskiya
2026-09-13 14:24:56
10
farmgirl :
Mun yarda wlh Mun Aminta.Nasamu amsar tambaya ta,Da nayi tunanin Babu addinin musulunci Kafin Annabi,Ashe Akwia addinin Annabi Ibrahim Da sulaiman.tabbas Duk Wanda bayyi nasu ba kam ,gunki yake bauta.Allah ubangiji ya kyauta,Yasa muyi kyakkyawar qarshe.
2026-09-13 17:38:34
14
💐 Zulaihat💐zero🌹tension💐 :
tom me ya SA ya samu suna Abdullahi
2026-09-13 18:22:31
3
Wasi u Haruna :
2222333
2026-09-15 08:35:18
0
Ibiraham Matazu :
112233
2026-09-14 00:29:21
0
babanyallow :
222222💯3333
2026-09-14 12:26:06
0
Usman Shagari Haruna :
me amfanin cewar iyayen Annabi saw suna wuta? aiba'ace babu Hadisin ba
2026-09-13 18:34:04
4
Abu OG :
Munbarranta kanmu da mlm snbo
2026-09-13 10:33:49
15
Comrd Ahmad Suraj Rng :
Wlh tun jiya da naga maganar Malam SAMBO naji na dena sha'awar karatuttukansa, kuma wlh naja masa Layi.