wlye wanan shine gaskiya Malan Mahamadou Saïda kai
2026-09-13 11:25:11
14
hassan ndaba :
family issues izala phone trouble maker
2026-09-13 17:08:57
2
g :
family issues
2026-09-13 16:31:33
0
Maryam Abdaullahi :
gaskiya Anan bana tare dakai
2026-09-13 17:03:25
1
nagaban Dr idris dutsen tanshi :
Allah yasa mudace
2026-09-13 14:14:04
0
marwan assalafy :
ni allah ma ya taimakeni banama iya saura ransa ko na minti 5😁wlh yan uwana wanda dik yakeyin aiki da ihlasi wlh allah ne da kansa zaisa aso shi ko a saurareahi wlh wlh wlh komi zakayi na alkairi to kayi dan allah 🙏yanxu fa shiwani bashida malamin sauraro kamarsa😂😁allah mai iko
2026-09-13 16:17:22
4
🔥Real Oboize🇨🇮🇳🇬⚔️🔥 :
Yau kayi maganar hankali 🙏
2026-09-13 12:18:39
3
ibrahim :
🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🙏🏿
2026-09-13 18:32:13
1
Sunnah boy :
wai harshine zance bayason su muma bamasonsa wllh
2026-09-13 17:47:21
2
Ikram :
family issues Muna gefe
2026-09-13 17:41:38
0
ẞËĒÑ ÜSMĀÑ A.M.V :
Nifa banama sauraron sa saboda ban dauke shi a matsayin malami ba
2026-09-13 18:56:41
1
RABIU ALIYU SUNNAH SAKI :
gaskiya ne malam Muhammadu duk wanda yayi badaiba a gayamar gaskiya shi akidarmu ahalisunah in sha allah
Dan Allah ka daure kayi Salati ga Annabi (S A W) koda daya ne
nima Naci albarkacin wannan babban Shafin
Domin nasan idan wani yayi salati ta dalilin wannan Cmt bazan rasa samun lada ba nida wanda yayi salati ga Manzon Allah sallallahu Alaihi Wa Sallam