@manirfaisal: A GURGUJE: SHIN YA HALATTA KA DAUKI JAMI’IN TSARO BIDIYO LOKACIN DA YAKE AIKI. Maxwell Nosakhare Uwaifo v. IGP & Ors. (2026) A wannan bidiyon, za mu duba matsayin doka kan recording na jami’an tsaro yayin da suke gudanar da aikinsu a bainar jama’a. #fyp #arewa__tiktok #trendingvideo #creatorsearchinsights #relatable
Me I’m very happy the way you’re highlighting people about their rights but the problem is that when people get caught are going to be there.Somethings are not necessary because at the end those humble means are them that will be going to suffered for it.
2026-09-14 10:47:46
0
Mrs A💕 :
Idan yaje viral zandawo
2026-09-13 11:38:26
47
Dr.Abdurrahim Crypto🇨🇳🇳🇬 :
Allah yasa mudace 💯🥰😁
2026-09-14 11:35:57
0
MOPOL DJ💿💻🎤 :
God bless the Nigeria police force 🥰
2026-09-13 12:36:29
0
Maâzou Abdoulahi 🏃♂️➡️ :
Wllh tik tok ya Anfani mutani
2026-09-13 11:45:21
60
MUHAMMAD-SUNNAH-ALJOSAWY-NOW :
aikuwa nayi save din wannna
2026-09-13 12:42:21
17
Yusuf Tanko :
Wai nikam akwai abinda dan sanda sukayi maka ne kullum sai kayi magana kansu ga kalubalen da muke dasu a yau meyasa baka magana kan yan siyasa ba I'm just curious.
2026-09-13 13:20:13
5
Zakariyau Abdullahi :
Some part of law need to be taught in primary and secondary schools just like others courses
2026-09-13 17:33:17
4
skinny but strong :
First come First served
2026-09-13 11:38:33
3
fatima zarah 😍♥️ :
don Allah lna Neman aiki a duk fadin Nigeria zanyi
2026-09-13 14:58:40
9
Mustaphalawal :
Abinda bazai yiwuba kenan wlh a private car suke patrol musam man ana kudu.
2026-09-13 11:53:52
14
Abu-Aisha :
iya Yan sanda ne kawai doka tace ayima video? me yasa ba'a yima alkalai video su ba ma'aikatan da za'a samu accountability ba ne a aikin nasu?
2026-09-13 23:28:11
3
Aki boy :
wallahi kusan kaso 40 na motocin da yansanda suke patrol yanzu private cars ne
especially Kano state
2026-09-13 20:52:33
3
ab_starlink_konnect :
ESQ gaskia muna cikin jaraawa a Nigeria, sai ka hango su a cikin Haice din nan 😂
2026-09-13 21:41:08
0
ASLAM_TK.. :
First comment 😂😂
2026-09-13 11:39:53
8
Amsad🎋 :
gsky Nigeria to se a hankali dama haka doka tace 🤔
2026-09-13 23:34:34
3
RABBILU SHITU ZANGUNA :
gaskiyane
2026-09-13 11:41:54
2
au abdulhameed69 :
Barrister dan Allah shin doka tabawa (Dan Karota) Daman tare ni idan banida number a machine dina? Nagode 🙏
2026-09-13 21:44:36
0
Mangal investment Testile :
Wlhi Har A Napep Suna Fita Anan Maiduguri
2026-09-13 14:25:09
1
BK_PRIME_CO.LIMITED® :
first comment
2026-09-13 11:39:35
2
London boy gombe :
Allah ya kara maka lpia dattijo mutumin kirki
2026-09-13 11:40:19
2
Al-amin Muhammad :
gaskiya ne
2026-09-13 11:37:39
3
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.