wato na fahimci Jamil sadis yanada matsayi a wajen Allah, Allah kayi mana gafara kaso mu kamar yanda kake son Jamil sadis Ina tayaka murna Ina fatan Allah yasa na samu matsayi a wajen Allah irin taka. I'm happy for you Ina son Allah Ina fatan Allah yasa nayi masa abinda zai Soni karmaka malam