@alamin_kawo: @SIR TAFAWA BALEWA'S COPY @DR NOORA SIRRIN FATIHA BACKUP1 @Complete Corner @LADOO WORLDWIDE TV

Al'amin Kawo
Al'amin Kawo
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 13:05:22 GMT
49094
3540
113
153

Music

Download

Comments

saniaminu770
saniaminu816 :
Kai wñn ne yabata maka Rai naje gurin maulid akabani kulli Ina murna naje gida aka cemin ga abincin dare nace nakoshi nace na zauna na dauko kulli zance harda wanke hannu Ashe pure water ne acikin take away
2026-09-14 13:23:51
5
realmusteey11
@realmusteey :
ni danakai naje karba naga batayi chaji ba ashagon nasayarwa da me chajin yaban kudinta
2026-09-15 21:57:00
5
peakvisionhub
PEAKVISION HUB ⫷⭕❥⫸ :
I swear to God 😂
2026-09-15 21:21:40
0
nuhammadbello3
nuhammadbello :
Hhhhhhhhhhh
2026-09-15 19:18:35
0
mujahidfoden
Dusha 10 :
gara Kai fah nabada wayana chaji yau nazo dayamma yatashi gobe bantashi kaba bah sekarfe 9 na dare ina zuwa wai yadaura hanu aKai wai besabah jiya dayafito yau Kuma yatsamma yasakajiya tunda yaga ta kwana seda yaganni yatuna besabah karba kawaiii nayi natafi namarasa mezance naso danazo dawuka hmm
2026-09-15 11:35:27
5
user8235008352041
umar farouq :
kallan kwallo zanyi nakata a 40% sai gata a 8% kuma lokachi yayi
2026-09-14 21:29:20
8
khadijayunusa95
ajibo👌🏻 :
hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh🤣😂😂
2026-09-15 18:43:59
0
user2811292943070
user2811292943070 :
wallahi ranan Saida nayi kuka nadunga zagin Mai chajin
2026-09-13 22:38:14
4
user2200281252850
Nana🦋⭐️ :
wly ni seda nayi hawaye dan takaici
2026-09-16 13:04:45
1
auta.hafsat3
Auta Hafsat :
wlh yafi komai ciwo
2026-09-16 13:02:39
1
naijaboy9500
naija 🇳🇬 boy 🏹poulloh :
gaskiya ne bosu
2026-09-16 12:58:48
1
user94678234876948
IBRAHIM SANi ALIYU :
hakayake dan uwa
2026-09-16 18:35:14
1
sperrymark38
sperrymark997 :
Ni kahm bansan wannan radadin ba saboda nine me cajin😂😂
2026-09-15 23:31:29
1
alisanimaikaka0
6to ne :
wannan gaskiya ne baja😂😂😂😂
2026-09-15 23:52:00
1
user597496141
as'lamiyya💜💝🦋🔐 :
idan ba na taba kai chaji wllh ranar dana biyewa xuciya yasin kona shagon zanyi🤦‍♀️🤦‍♀️
2026-09-15 17:45:43
2
khalifaabubakar2233
[email protected] :
azauna atashi
2026-09-15 23:25:29
1
coolbaby137
💍💘🔐 :
Allah kar ya maimaita mun ranar wlh 😳😳😳
2026-09-14 18:35:24
2
muhammadisahsale3
scientist :
Alqur'an ni zan fadama wannan
2026-09-15 21:47:12
1
user5444207635217
fancy beb :
hmmm kabari kawaii
2026-09-15 22:07:46
1
ummufadila6
ummufadila6 :
gaskiya ne sai da ku 😂🤣
2026-09-16 11:47:25
1
realkhashaboy1
realkhashaboy1 :
wannan gsky ne musamman hadari yataso😃😄😆😅😂
2026-09-14 21:47:52
2
user20704005782633
murad :
Gsky akwai ta kaici musan man a
2026-09-15 13:32:54
1
ibrahimisiya61
Abba jinjina pans :
nimafarin fara charjina kenan idan nakai waya charji kullum sai raina yabaci kawaii nabude shagon nawa
2026-09-15 23:55:21
1
ummigidado437
Ummi Gidado :
wlh kam
2026-09-13 20:42:54
1
danfigi4
𝐉𝐔𝐍𝐈𝐎𝐑 𝐌𝐄 𝐁𝐀𝐑𝐂𝐀🥤 :
nataba kaiwa da 30% naje karbowa akace shutdown take nunawa👏
2026-09-15 11:35:39
1
To see more videos from user @alamin_kawo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About