dasafe da kuma dare anakaranta salatul fatih 100 hadiyya ga shugaba sallallahu alaihi wasallam
sai akaranta yaladifu 1000
sai arufe da salatul fatih 10
domin samun budi ko dafa,I.
2026-09-14 06:59:26
14
Malam Hassi :
s............a............w
masha Allah monagodeya
2026-09-13 21:06:40
3
AbubakarSaadu :
allha bless you
2026-09-14 20:40:41
0
Fatima usman :
Wallahi bashi ya dameni sosai allah ya amince mana 🤲🤲🤲
2026-09-14 03:52:08
5
YA SATTAARU :
Tun farkon video nasan wannan saida salatin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam❤❤❤❤
2026-09-14 22:17:01
6
user804548 :
Allahumma salli ala sayyadina rasulillahi sallallahu Alaihi Wa Sallam billions ××× ya Allahu