Har ansani farinciki wllh ai inason inga arziki 🫂😂😂
2026-09-14 09:16:08
16
autar mom 🥰😍😘 :
bana Fatan wannan arzikin waini kadaice banason kudi sosai din nan nidai nafison rufin asiri
2026-09-14 19:43:20
7
zeee's collection :
kaidai duk sabgar arziki kake posting Allah inbaka bamuba kabawa yayanmu masu yawa masu albarka kasa mu Dandani arziki da daular duniya kakkuma bamu na lahira Amin ya hayyu ya qayyum
2026-09-14 14:44:42
4
Yusuf :
Allah kahoremu na muma mumore rayuwar mu in comment kukace mi🥰
2026-09-16 16:11:28
4
Baba Sadiq :
ya ubangiji ya horemana
2026-09-18 15:46:21
2
mansura Ibrahim :
Allah yabamu duniya da lahira
2026-09-17 09:06:59
2
ASH_FAT :
wnn mai machine din kumafa😁
2026-09-18 15:22:54
1
Eng Danmaka 💫✅ :
Rabbi inni lima anzalta ilaiya min khairin faqir 🤲🏻🥹
2026-09-14 11:31:16
7
Babangida2 :
Ya Allah kabamu kyak kyawa a duniya kuma kabamu kyak kyawa a lahira.
2026-09-15 17:31:27
1
zulyadeeni Aleeyu🍝💯 :
Jama a mudinga tuna kwanciyar kabari😭😭
2026-09-16 09:16:51
1
mlmsülë assalafy :
allah yarabamu da ta lauci
2026-09-14 05:37:42
2
Abdullrahaman Dangumau :
hey there I’m sorry 😞 sorry
2026-09-18 20:42:02
0
001♥️ Dan mama🤍🫂✨😍 :
wow
2026-09-17 10:21:05
2
Ultimate anchor 💯🎇 :
ALLAH ka raba mu da talauci ka farraqamu da shi🙏
2026-09-13 17:27:28
1
shafi'ee :
Alhamdulillah alakullihalin
2026-09-20 19:27:25
0
Engr Ala'ameen :
Allah yasa mucika da imani
2026-09-19 09:24:45
0
Hadizan Aliko :
in Aka rasa mai za,ayi d kudi sai
2026-09-13 15:54:57
2
Baby Aisha💕❤️ :
Toh fa 🥰🥰
2026-09-13 18:03:13
1
🏆 SURAJO DAN K T 1T🏆✅ :
Allah kanona mana namu
2026-09-14 13:27:07
1
𝙰𝙷𝙼𝙳𝙰 𝙰.𝙰 :
2026-09-13 23:34:30
1
Suleh :
Allah ya ninkamin biyunsa
2026-09-16 22:36:09
1
rajanee :
wow
2026-09-15 08:10:33
1
Timah T sky 🌨️🌧️mrs mine 😍 :
Kuban hayansu zantashi kan Yan anguwanmu just aronsu kawai
2026-09-15 21:15:06
1
Sufy boy 🇳🇬 🇨🇮 :
kamar baza a mutuba
2026-09-16 19:34:04
1
To see more videos from user @360_luxury_boxes, please go to the Tikwm
homepage.