@suleimansheikhgambosufi3: #onthisday

Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3
Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 14:29:18 GMT
98421
19225
1456
1917

Music

Download

Comments

habibatukur415
Alhamdulillah :
shiyasa na Dena izalah wlh
2026-09-13 15:23:56
261
kabiruumarumar2
KB Jos 2 :
nifa yanxu duk abinda mai karyar Sunnah yace babu kyau shi zan dinga yi har abadan🥰
2026-09-13 17:02:46
137
alhajinazifi0
Nazifi Abdullahi :
bashi yafadaba Wanda yafi kowa daraja yafada
2026-09-13 17:33:02
8
badariyya.annabi.y
Badariyya yusuf t annabi :
shege balakure
2026-09-13 14:53:26
77
b.danmasani
El bukhary❤️ :
Wannan maganar taka raayinkane
2026-09-13 15:35:31
10
ummu.amnah79
🎀Oum Amnah🎀 :
Chan zakaga suna ma tinubu
2026-09-13 22:14:08
23
sirajo.sweet.na.sw
SWEET SIRAJO NA SWEET 📿📿📿📿 :
Wannan sunnane ko
2026-09-13 16:08:34
35
ummukhairi.taannabi
Ummukhairi Taannabi :
🥰🥰wanan itace AQQIDARMU wlh
2026-09-14 05:51:34
10
al_ameen_p_a_anatare
al_ameen_p_a_anatare🎤🎙️💪📿 :
abinda yasa basa girmama annabi kenan toh wanda bai girmama annabi s a w balle wasu iyaye ko malami mu dai muna girmama iyayenmu da malamanmu wllh
2026-09-13 15:01:49
44
idreesibraheem36
Idrees ibraheem🇳🇬🇸🇦🇲🇦 :
yan Darika sune Ahlussunnah Kuma Ahlullahi na gaskiya Yan Darika kuce Alhamdulillah
2026-09-15 16:24:01
30
sabiuabdullahi409
Sabiu Abdullahi :
Allah ya kara kusanci ga 🙏 Annabi Muhammadu Rasulillah ♥️s ♥️A ♥️w ♥️♥️♥️♥️
2026-09-13 14:47:46
49
safiya.muhammad.y4
Safiya Muhammad yaro :
ita kuma tsayuwa fa babu ita a sallah ne
2026-09-13 19:24:55
11
xannah20
zannah :
wai har yanzu ana irin wanan karatun
2026-09-13 14:37:16
38
user7176051597294
Adam ya'u :
aslm malam kudinga gayamasa gaskiya mana
2026-09-13 14:35:00
21
mustapha_adamu_07
ya_rasulullah❤️❤️ :
ATAYIWA ANNABI SALATI 📿📿📿📿
2026-09-13 22:34:06
15
musa.shuaibu97
M respect🫡🫡[email protected] :
Ni wlh har tsugunnawa nakeyi kuma bazandena ba 🤣🤣🤣
2026-09-13 16:11:46
9
murtalaabdullahi95
ꮇꮼꭱꭲꭺꮮꭺ ꭺᏼꭰꮼꮮꮮꭺꮋꮖ :
Allah ya kara maka lafiya
2026-09-13 15:04:56
8
zayyanualiyu500
zayyanu aliyu500 :
Allah ya qarama annabi daraja @
2026-09-13 16:09:02
5
nafissa.allah.sir
Nafissa allah sirrin bawa :
Allah yassa mu dace 🙏
2026-09-13 20:12:31
5
tajudeeninaziru
tajudeen hameedu sauwa :
gaskiya lakurawa kuma cikin masfs
2026-09-13 15:34:02
5
mustafa.ibrahim339
moudaha Ibrahim :
masha Allah
2026-09-13 14:43:35
6
babarigima
Baba rigima :
𝑩𝒂𝒎𝒂 𝒊𝒚𝒂𝒚𝒆𝒏 𝒏𝒂𝒘𝒂 𝒃𝒂 𝒂𝒊 𝒓𝒂𝒏𝒅𝒂 𝒏𝒂 𝒈𝒂𝒊𝒔𝒉𝒆 𝒅𝒂 𝒌𝒂𝒏𝒏𝒆𝒏𝒔𝒖 𝒌𝒐 𝒚𝒂𝒚𝒚𝒂𝒏𝒔𝒖 𝒂 𝒉𝒂𝒌𝒂 𝒓𝒂𝒏𝒂𝒓 𝒔𝒂𝒊 𝒏𝒂 𝒈𝒂𝒏𝒆 𝑨𝒏𝒏𝒂𝒃𝒊 𝑰𝒔𝒂 (𝑨𝑺) 𝒃𝒂 𝒅𝒂𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒃𝒂𝒏𝒆
2026-09-13 16:38:00
7
muhammed.saidu96
🚛smoo m nobar 👺 :
Masha allahu
2026-09-14 20:19:56
2
samaila.wayis5
samailawayis4 :
🥰Muji yafadi gaskiya Allah ya sakamasa da alkhairi Kai Kuma Allah ya shiryeka
2026-09-15 18:21:01
3
kasoannabikahuta
chamssudini🇳🇪🇲🇱🇧🇫 A E S :
wannan gaskiyane walahi allah 💯♥️♥️♥️
2026-09-15 16:35:57
1
To see more videos from user @suleimansheikhgambosufi3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About