@samirah_miss: Replying to @I'm an introvert ☪️ Toh Allah ya raba mu da yaran Malam shehu. Tufiakwa! #fypシ #foryou #explore #viral #patriarchy

Samirah_Miss
Samirah_Miss
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 15:18:01 GMT
1865
141
46
4

Music

Download

Comments

taqiyyaabubakar41
Taqiyya Abubakar419 :
It is a normal thing fa infact sunnah nefa mai karfi, babanmu yana iya yimana girki, wankan yara and everything possible.
2026-09-14 17:52:20
0
hannyshaba
Hanny Shaba🧿🌸 :
Wallahi baban mu har wanki yake mana🥹 may his soul rest in peace 💔
2026-09-13 17:08:17
18
mrsm556
Matar Moh 🌹 :
Exactly my dear rashin ilimi yake kawo haka because I don’t see anything bad if a father cooks
2026-09-14 13:09:20
0
faizafarms
KaojeFarms🐓🥚 :
Irin mutanen nan ne gaba daya ka rasa inda tunanin su yake in bai taimaka ma iyalinshi ba wa zai taimaka wa
2026-09-13 15:23:04
4
spice_blender5
PROFFESSIONALSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
my boys have started entering the kitchen o😂😂😂 even though they hate it. atleast they should be useful to the society
2026-09-14 06:42:30
3
abdullahirfatima
Phatee-reel one :
Wallahi gaskiyan kine….wasu en wahala ne😂
2026-09-13 16:24:32
1
zinariyar_jgbn_blr
zinariyar_jgbn_blr :
Wlh baban muma yanayi mana har Wanki Lokacin kafin rashin lpy yaşa meshi kuma wlh baban mu ke jiyar maman mu idan bata lpy asbiti kuma wannan yasa muke sonshi fiye da tunani wlh Allah sah mudace
2026-09-14 01:51:36
1
refiningreflections
refiningreflections :
Yaran malam shehu na jin jiki hannun samira .
2026-09-14 09:33:52
0
aishaidrisibrahim
Aisha unscripted :
Yes na dem
2026-09-14 15:16:37
0
taqiyyaabubakar41
Taqiyya Abubakar419 :
a'a wallahi mu 'yan gidan manyan malamaine but my father is doing house chores possible. Kuma wlh gidanmu gidan karatu, ilimi da tarbiyyane
2026-09-14 17:50:32
0
ayshertu.3
Nana ayshertu :
Duk sun tashi a Gida babu soyayyah sun ishi mutane 😂
2026-09-14 13:39:11
1
maryamaa789
maryamah craft 💙 :
Mufa ko su babanmu basuyiba mazajanmu zasu mana kuma zamuce 'ya 'yanmu Maza suyiwa matansu in sha Allahu
2026-09-14 09:21:25
1
almuvaraq
Almuvaraq :
Your filter is shaking 😅
2026-09-13 15:39:07
0
ibrahimahmad6238
Ibrahimahmad :
Yan masu kudii! Allah sarkii mu yan dalakawa mu gode za zagen iyayan mu
2026-09-13 20:39:08
1
saadatu950
Hasaad collections :
Babana be taba shiga kitchen ba amman ya daukan ma iyayen mu masu aiki da k mana girki da sauran aikin gida. Idan baza ka iya taya matarka aiki ba, toh ka biya masu aiki su taya ta mana
2026-09-14 11:15:24
2
zaay_drinks
phateema :
Ai mu bama babanmu ba yar maxan gidanmu suna girki sbd suna tausayin mu
2026-09-14 15:10:37
1
saturnruled6
SeaGoatVibes ♑️ :
😂😂😂😂💔💔💔Wlh Hakane maganar Gaskia take fada@Ayshertoo
2026-09-14 15:24:27
2
wearrahma
MODESTWEARBRAND IN KANO STATE :
💔😂
2026-09-13 15:35:23
1
To see more videos from user @samirah_miss, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About