@rfi_ha: Daga yau kowa ya zauna ya haifi ƴaƴansa a Burkina Faso, me ya sa bakwa son a haifi ƴaƴanku a nan ? – Ibrahim Traore Shugaban Mulkin Soji na Burkina Faso Shugaban ya bayyana haka lokacin da yake jawabi a jami’ar Nazi-Boni yayin da ya ke ƙaddamar da wani aikin sabon buɗaɗɗen fIlin taro. #trend #viralditiktok #kannywood #viral
wannan shugaba na Burkina Faso wallahi tallahi Yana birgeni takwara na president Ibrahim traore
2026-09-13 18:59:08
1
musayakubu06 :
Allah yayi albarka
2026-09-13 19:27:47
0
sani ben musa :
amen ya allah
2026-09-13 19:19:59
0
abdul Rashid✅ :
2026-09-13 20:03:37
0
lsmr🖤 :
C'est vrai ✊️
2026-09-13 17:26:35
0
babangida saidi :
💪💪💪💪💪💪💪💪 الله أكبر
2026-09-13 17:33:56
0
M.Vice🇳🇬 🇮🇪 🇧🇫 :
Wanda yasan yana kasar Burkina Faso yamin like
2026-09-13 17:48:47
0
Comrade Manu Gombe :
Yaku yan uwana yan najeriya masu matatcen zuciya Irina kusani adduoinku kadai bazai kawo mana irin wannan nasarar ba sai mun hada da aiki
Kuma wallahi babu kasar da ta chigaba da irin wannan Lusarancin namu bamu da aiki sai tallata yan siyasar da sune jiya sune shekaran jiya Kuma halin sukenan na rashin kawo wa kasar Nan chigaba yanzu saboda lalacewar mu yanzu wassu yan arewa Wanda ya tsaya takara Sama da shekaru ashirin shi ake gani
Wanda yake Kan kujeran nan shekaru 90 yake dashi su ma sauran masu neman kujeran babu Wanda yake kasa da 50 years Kuma Muna alfahari da Dan chigaban da muka samu Wanda duka wadanda suka kawo wannan chigaban babu Wanda ya kai shekaru 40 years yanzu kujeran kasar ma ta zama na yan kasuwa Allah ya kyauta
2026-09-13 18:45:14
0
ABDURAHAMAN BEELO :
wannan shine
2026-09-13 17:38:13
0
Suleiman🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
ma sha Allah
2026-09-13 20:48:58
0
AL-HA-JI :
To dai
2026-09-13 15:55:12
0
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.