@rabealiyu07: Allah Ya sakawa Malaman Musulunci da alheri bisa ga kokarinsu na chanza rayuwar dubban mutane 🤲💫 #islamic_video #halal #nasiha #arewatiktok #fyp
https://youtube.com/shorts/679k5kSJVmE?si=6yJ0MAvo3b1evJw-
wannan shine shafin mu na YouTube channel
2026-09-13 16:37:18
5
Ibrahim "Dan yaro. :
Rabbi gifirly Warhanniy wa'afini 🙏
2026-09-13 19:07:55
3
Hauwau_maidoki :
Allah kasa muyi kyakkyawan karshe. amin
2026-09-13 20:40:54
3
Usman%% :
Allahumma salli wasallim ala Muhammad wa,ala ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa,ala ali Ibrahim wabarik ala Muhammad wa,ala ali Muhammad kama barikta ala Ibrahim wa,ala ali Ibrahim innaka hamidun majid🥰👌
2026-09-13 20:32:43
1
you zaki 🦁 :
Allah ya sa mudace 🥹🥹
2026-09-13 16:38:16
1
aisha turai :
Allah yasa muyi kyakyawan karshe 🤲🤲🤲
2026-09-13 21:26:14
1
Hadiza Mai Moussa Katiella :
Allah ya sa mu cika da imani
2026-09-13 19:05:42
1
queenasiya07 :
Allah yasaka da alkhairi.
Allah yasa ya amfane mu duka
2026-09-13 20:38:28
1
president⚖️ :
hasbiyallahu la ila ha,illahuwa alaihi tawakaltu wa huwa rabbul arshil,azim
2026-09-13 20:08:07
2
SALEEN NHC. :
Allah yasa mudace 🙏🙏🙏
2026-09-13 22:12:03
0
Ummushareefayn fabric &more... :
ya ubangiji ka kare rayuwar wannan bawa naka🤲
2026-09-13 20:25:38
1
M u s s a.h a s k é :
Allah kaimana mai kyau duniya da lahira💚💚💚
2026-09-13 19:58:33
1
AHMAD DEEDERT🌍🪼 :
innalillahi 🥹
2026-09-14 01:00:01
0
@liyu A,j Jega :
Allah ta,alah yasa muyi kyakyawaan qarshe
2026-09-13 23:44:31
0
elliasufuseini :
Ameen
2026-09-14 01:07:16
0
Tanimu lawal ustasta :
Allah Saka da alkairi
2026-09-13 23:45:22
0
Farida Halidou :
Allah ya sa mu cika da imani
2026-09-13 20:39:44
1
Aliyu Mhmed :
gaskiyane wannan mlm
2026-09-13 22:45:58
0
Umma Kursum Saidu :
Allah kay.mana jagoranci nagari
2026-09-13 23:21:25
0
hafeez🇬🇦🐘 :
jazakallahu bikhair
2026-09-13 23:47:40
0
Official Riyams ❤️🤍🩵 :
Allah ya Bamu ikon cikawa Da kyau Da Amani Ameen
2026-09-14 00:53:04
0
Ouzeirou Fale :
gaskiya
2026-09-13 23:12:29
0
user4571715335986 :
Allah yasa mudace
2026-09-13 16:51:29
0
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm
homepage.