@zaidu.abaya:

Zaidu Abaya
Zaidu Abaya
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 18:16:18 GMT
9508
2006
65
47

Music

Download

Comments

th3_trader
๛ASN๛SΛRDΛUNΛ🦅 :
wallahi tunda nake ban taba ganin dan kasuwa mae ilmi da sanin ya kamata, da kyautata wa abokan kasuwancin sa irin wannan bawan Allah, ubangiji ya saka maka da mafificin alkhairi, muma Allah ya azurta mu da irin jagororin sana'ah ire iren ku 🙏
2026-09-13 19:05:45
18
mafoo001
MAFO 001 :
Allah yasa mudace
2026-09-14 14:19:47
0
ibrahimdmalele
ibrheemaleeyu :
Ameen summer ameen
2026-09-13 23:46:13
0
alhajigoni75
Alhaji goni75 ♻️ :
Masha allah
2026-09-14 09:13:29
2
abbamati509
Abba Mati509 :
Kaji shawara ta hankali amma ga me hankali shi zai gane wanna bayani allah kasa mu dace baki daya
2026-09-13 19:20:27
5
ali.awari1
Ali awari :
wanna gaskiya nee m xaidu 🙏🙏🙏 Allah Kara sutura
2026-09-14 08:58:08
2
aliyu.hamza.fagge
Aliyu Fagge maiturare :
Wannan gaskiane inde kana karkashin wani dole kai hakuri, dan naga amfanin hakan dan yanzu nazama megidan kaina kuma mun rabu lpia
2026-09-14 09:01:52
2
alkasimkano848
Alkasim Kano :
a gaskiyan zakagama daduniya lfy i ni sha allah 🙏
2026-09-13 22:35:33
6
ib001188
Ib💯🥰 :
Gaskiya ne megida
2026-09-14 05:48:51
2
mahamadou_bachar73
@Mahamadoubachar mamane :
da zaace kowa irin Kane da duniya tayi daydey Allah y'a bamou saa darabo dan darajar annabi Muhammad saw🥰
2026-09-13 20:51:53
4
saniabdurrahaman58
Muhammad sani :
zaidu inayinka
2026-09-13 18:26:00
4
asbaffaclothingtextile
asbaffaclothi textile :
Wlh Hakane Me Gida Allah Yakara Arziki
2026-09-14 08:27:17
1
umarabubakaryanamu
umarabubakaryanamu :
Allah yakarama lafiya 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-13 22:15:38
2
alhajaraji20
ALHAMDULILAH :
Amin
2026-09-13 18:35:35
3
maulaya0012
SD.JALO :
Allah yakara basira
2026-09-13 18:48:00
2
yunusarealwristwatch
KING ALFARMA WRISTWATCH :
Mun gode Allah ya saka ya qara lafiya da nisan kwana mai albarka alfarmar manzan Allah sallahu alaihi wa sallama yaqarama soyayya manzan Allah sallahu alaihi wa sallama
2026-09-13 19:56:49
2
user9100976174065
sa maxa gudu :
Masha Allah
2026-09-13 23:41:36
2
l_tafida59
lukman bigy :
shine gaskiyar magana
2026-09-14 00:25:13
0
abubakarusman590
abujiddah&safwan :
masha Allah
2026-09-13 19:17:13
2
asia.textiless
MOHD ASIA INVESTMENT :
Wannan maganar taka itace masalar yaran kasuwar kantin kwari Wlh magana ce mai girma
2026-09-13 23:34:41
1
abduliimj8d
@abdulmalik :
zaidu bawan Allah
2026-09-13 18:26:55
1
user17829501215933
halifa :
wanna gaskiyane mu2mina Allah ya sakah da alhari
2026-09-13 20:36:03
1
maryamadamuyusuf0
Maryam Adamu Yusuf :
kasuwa mai albarka
2026-09-13 18:24:42
1
abdulprince45
Abdul Prince 🇳🇬 :
wallahi nasani kuma nagani mutanen dake wa yan kasuwa wahala tun daga farkon dukiya har suyi arziki amma a karshe daga ka dakko abubuwan ci gaba aure gini ko abun hawa ballema suji kana kokarin bude shago sai su kama rigima dakai kadama kazo da maganar ayi lissafin shekara ayi sallama
2026-09-14 11:34:19
0
moustapha93520
Moustapha😇😇🤩🥰 :
Masha Allah
2026-09-14 10:58:54
0
To see more videos from user @zaidu.abaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About